Taron Mata Na Kasa Da Kasa A Kamaru
Mar 03, 2016 06:37 UTC
An gudanar da wani taro na kasa da kasa kan sha'anin mata da kuma irin matsalolin da suke fuskanta, a kasar Kamaru.
An gudanar da wani taro na kasa da kasa a birnin Yawunde na kasar kamaru kan sha'anin mata da kuma irin matsalolin da suke fuskanta, da kuma samo hanyoyin da za a magance irin wadannan matsaloli.
Tags