Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kamaru

  • An Yi Garkuwa Da Wani Tsohon Minista A Kamaru

    An Yi Garkuwa Da Wani Tsohon Minista A Kamaru

    Mar 21, 2019 14:38

    Hukumomin jamhuriyar Kamaru sun ce, an yi garkuwa da wani tsohon minista a yankin masu magana da turancin Ingilishi dake shiyyar arewa maso yammacin kasar.

  • An Sako Daliban Da Aka Sace A Kamaru

    An Sako Daliban Da Aka Sace A Kamaru

    Feb 18, 2019 04:36

    Rahotanni daga Jamhuriya Kamaru, na cewa an sako daliban makarantar nan kimanin 200 da aka sace ranar Asabar data gabata a birnin Bamenda dake arewa maso yammacin kasar.

  • An Sace Dalibai 200 A Kamaru

    An Sace Dalibai 200 A Kamaru

    Feb 17, 2019 10:28

    Rahotanni daga Kamaru na cewa wasu mayaka sun yi awan gaba da dalibai kimanin 200 a garin Bamenda dake yankin masu magana da turancin Ingilishi.

  • Kamaru: An Kashe Mutane 4 A Yankin Masu Magana Da Harshen Turancin Ingilishi

    Kamaru: An Kashe Mutane 4 A Yankin Masu Magana Da Harshen Turancin Ingilishi

    Feb 12, 2019 07:16

    Majiyar gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da cewa; An kashe mutane 4 a yankin masu magana da harshen turancin ingilishi

  • Amurka Ta Dakatar Da Baiwa Kamaru Tallafin Soji

    Amurka Ta Dakatar Da Baiwa Kamaru Tallafin Soji

    Feb 08, 2019 03:41

    Amurka ta sanar da soke tallafin soji da take baiwa Jamhuriya kamaru, bisa zargin jami'an tsaron kasar da mummunan toye hakkin bil adama.

  • Kamaru : 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da Sun Fara Yajin Cin Abinci

    Kamaru : 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da Sun Fara Yajin Cin Abinci

    Feb 01, 2019 04:48

    Madugun 'yan adawa a Jamhuriya Kamaru da kuma wasu makusantansa da ake tsare da, sun fara yajin cin abinci, a wani mataki na kalubalantar tsarewar da aka masu.

  • Kamaru : Amnesty Ta Bukaci A Sallami 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da

    Kamaru : Amnesty Ta Bukaci A Sallami 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da

    Jan 29, 2019 16:13

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta yi kira ga hukumomin Jamhuriya Kamaru, dasu sallami dukkan 'yan adawan da ake tsare, ciki har da jagoran 'yan adawan kasar dake ci gaba da bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar.

  • Kamaru : Al'amuran Jin Kai Sun Tabarbare A Yankuna Masu Magana Da Turancin Ingilishi

    Kamaru : Al'amuran Jin Kai Sun Tabarbare A Yankuna Masu Magana Da Turancin Ingilishi

    Jan 25, 2019 04:06

    Majalisar Dinkin Duniya, ta bayyana cewa mutane miliyan hudu da dubu dari uku ne (4,3) ke bukatar tallafin jin kai a kasar Kamaru.

  • Jami'an Tsaro A Kasar Kamaru Sun Kashe Wasu Yan Bindiga A Kasar

    Jami'an Tsaro A Kasar Kamaru Sun Kashe Wasu Yan Bindiga A Kasar

    Jan 15, 2019 07:21

    Majiyar jami'an tsaron kasar Kamaru daga garin Bamenda ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun kashe wasu mutane dauke da makamai su 7 a wani sumamaye da suka kaiwa mabuyarsu.

  • An Nada Sabon Firaminista A Kamaru

    An Nada Sabon Firaminista A Kamaru

    Jan 06, 2019 09:56

    Shugaba Paul Biya na Jamhuriya Kamaru, ya nada, Joseph Dion Ngute, dan asalin yankin masu magana da turancin Ingilishi a kudu maso yammacin kasar a matsayin sabon firaministan kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS