Pars Today
A wani samame da rundunar sojin Masar ta gudanar a yankin Sina na kasar ta yi nasarar cafke 'yan ta'adda 19.
Jami'an 'yan sandan gwamnatin Rwanda sun cafke mutane 23 da suke da hannu a rikicin da ya auku a sansanin 'yan gudun hijira na yankin Kiziba da ke yammacin kasar.
Minsitan cikin gidan Faransa ya sana da tsare sama da mutane 200 yayin gudanar da zanga-zangar ranar mata'aikata ta Duniya
Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kame wasu 'yan ta'addan takfiriyya hudu da suka hada da wani gawuraccen kwamanda daga cikinsu.
'Yan sanda a kasar Ethiopia sun kame sama da mutane dubu kan zarkin taka dokar ta bace a kasar
An bude babbar gasar kur'ani ta duniya a kasar Masar tare da halartar daruruwan makaranta daga kasashen duniya 50.
Hukumomin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awan gaba da mayakan kungiyar gwagwarmayar Palastinawa na Jihadil-Islami guda shida.
Rundunar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane uku a hare-haren kisan gilla da suka aiwatar a sassa daban daban na birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
Jami'an Tsaron Sudan na ci gaba da kame da shugabanin kungiyoyin siyasa, masu rajin kare hakin bil-adama, 'yan jaridu, biyo bayan zanga-zangar adawa da hauhawar farshin kayan masrufi a kasar
Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa a yau laraba ne aka kama 'yan wata kungiya wadanda suke kama da azabtar da 'yan ci-rani.