-
Sojojin Masar Sun Kame Wani Tsohon Janar Na Sojin Kasar Da Zai Tsaya Takarar Shugabancin Kasar
Jan 23, 2018 19:05Rundunar sojin Masar ta kame Sami Anan wani tsohon janar na sojin kasar kan zargin tunzura al'ummar Masar kan sojojin kasar bayan da ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a watan Maris na wannan shekara.
-
Gwamnatin Sudan Na CI Gaba Da Kame Masu Fafutukar Fada Da Tsadar Rayuwa
Jan 18, 2018 11:44Jami'an tsaron kasar Sudan sun kame shugaban kungiyar Koministe Mukhtar Al-khatib a kokarin ci gaba da kalubalantar masu fafutukar fada da tsadar rayuwa a kasar
-
An Kama Mutane Kimani 900 Tun Bayan Fara Rikici A Cikin Kwanakin ِِDa Suka Gabata A Kasar Tunisia
Jan 16, 2018 06:23Ma'aikatar cikin gida ta kasar Tunisia ta bayyana cewa ya zuwa yanzu ta kama mutane kimani 900 saboda ci gaba da zanga-zangar da suke yi.
-
An Fice Da Yarimomin Saudiya Zuwa Gidan Yari Na Al-Ha'ir
Jan 08, 2018 19:13Kimanin yarimomi da tsfin hukumomin saudiya 60 ne aka dauke da wurin da ake tsare da su zuwa gidan yari na Alha'ir.
-
An Kama Wasu Tsoffin Ministocin Tsohuwar Gwamnatin Zimbabwe Guda Biyu
Jan 07, 2018 11:12Jami'an tsaron kasar Zimbabwe sun yi awun gaba da wasu ministocin tsohuwar gwamnatin Robert Mugabe su biyu saboda zargin rashawa da cin hanci da kuma amfani da mukaminsu don cimma manufa ta kashin kai.
-
Saudiyya: Ma'aikatar Shari'a Ta Tabbatar Da Kame Yarimomi 11
Jan 07, 2018 06:32Babban mai shigar da kara na kasar ta Saudiyya ya ce an kame yarimomin 11 ne bayan da suka yi gangami a bakin fadar mulkin kasar
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Wani Dan Yammacin Turai A Cikin Masu Kunna Wutan Rikici A Kasar
Jan 05, 2018 03:34Ma'aikatar shari'ar garin Borujerd da ke yammacin kasar Iran ta sanar da kame wani dan kasar waje da ya fito daga yammacin Turai a cikin masu kunna wutan rikici a kasar.
-
Sojojin Kamaru Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Bindiga A Kan Iyakar Kasar Da Equatorial Guinea
Dec 30, 2017 12:14Majiyar rundunar sojin Kamaru ta sanar da kame wasu gungun 'yan bindiga a kan iyakar kasar da Equatorial Guinea.
-
An Kama Wasu Masu Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Amurka A Kasar Masar
Dec 12, 2017 06:27Wani babban lauya a kasar Masar ya bada sanarwan cewa jami'an tsaro a birnin Al-Kahira sun kama wasu daga cikin wadanda suka gudanar da zanga-zangar yin Allahwadai da shugaban kasar Amurka kan abin da ya shafi birnin Qudus.
-
Habasha: An Kame Ministan Kudi Da Tattalin Arziki
Nov 05, 2017 11:08An kame ministan kudin da tattalin arziki na kasar ta Habasha Almehho Gujo ne bisa zargin cin hanci da rashawa.