-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kame 'Yan Bindiga A Yankin Sina Da Ke Arewacin Kasar
Oct 29, 2017 12:30Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da kame wasu gungun 'yan bindiga a lardin Sina ta Arewa.
-
'Yan Sanda Uganda Sun Kama Madugun 'Yan Adawan Kasar Bisa Zargin Kisa Kai
Oct 20, 2017 17:16Rundunar 'yan sandan kasar Uganda ta sanar da kama daya daga cikin manyan jagororin 'yan adawan kasar, Kizza Besigye, bisa zargin aikata kisan kai bayan wata mummunar zanga-zangar kin jinin gwamnati da suka gudanar da 'yan sandan suka tarwatsa su ta hanyar amfani da borkonon tsohuwa da albarsusai.
-
An Bada Umurnin Kama Mutane Kimani 830 Kan Zargin Goyon Bayan Ta'addanci A Libya
Sep 29, 2017 05:08Babban mai gabatar da kara na kasar Libya ya bada sanarwan samun umurnin kama mutane kimani 830 wadanda ake tuhuma da kasancewa cikin kungiyar yan ta'adda ta ISIS a duk fadin kasar.
-
Aljeriya: An Kame Mutane 6 Da Ake Zargi Da Ayyukan Ta'addanci
Sep 11, 2017 07:23Ma'aikatar tsaron kasar ta Aljeriya ce ta sanar da kame mutanen su 6 a garin Tiyaret da ke da nisan kilo mita 300 daga babban birnin kasar.
-
Aljeriya: An Kame 'Yan Adawar Siyasa Masu Yawa
Sep 07, 2017 18:07Jami'an tsaron kasar ta Aljeriya sun kame 'yan hamayyar ne da suke yin kira ga shugaba Abdulaziz Buteflika da ya yi murabus.
-
Mahukunta A Kasar Masar Sun Kame Masu Fataucin Sassan Jikin Bil-Adama
Aug 23, 2017 19:01Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kame wasu gungun mutane 12 ciki har da likitoci da ma'aikatan jiyya da suke fataucin sassan jikin bil-Adama.
-
Kotun Kasar Malawi Ta Bayar Da Umarnin Kame Tsohuwar Shugabar Kasar
Aug 01, 2017 07:31Kotun kasar Malawi ta bayar da umarnin kame tsohuwar shugabar kasar Joyce Hilda Banda, bisa zarginta da halasta kudaden haram.
-
Mali: An Kame Wasu Mutane Masu Da Ke Da Alaka Da 'Yan Ta'adda
Jul 24, 2017 16:45Majiyoyin tsaro a kasar Mali sun sanar da cafke wasu mutane da ake zargin cewa suna da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda a arewacin kasar.
-
Gwamnatin Kasar Morocco Ta Sake Shiga Sa-In-Sa Da Kungiyar Polisaria
Jul 19, 2017 19:24A ci gaba da rikici tsakanin gwamnatin kasar Morocco da kuma kungiyar Polisaria ta yammacin Shara ko wannensu ya kama kuma yana tsare da sojojin dayan bangaren.
-
Masar: Ma'aikatan Gwamnati Da Su ke Bacewa Suna Karuwa
Jul 19, 2017 11:09wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Masar ta ce; Ana ci gaba da samun karuwar kame ma'aikatan gwamnati da kuma bacewar wasu