Pars Today
Asusun kananan yara na majalisar dinkin duniyar, ya ce acikin wannan shekara ta 2017 amfani da yaran da kungiyar ta ke yi ya karu.
Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin jin kan bil-Adama ya sanar da cewa: Akalla kananan yara 1400 ne aka kashe sakamakon hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
Mahukuntan Kasar Kamaru sun bayyana cewa: Kungiyar ta'addanci ta Boko haram tana amfani da kananan yara wajen kai hare-haren ta'addanci musamman harin kunan bikin wake.
Wakilin Asusun Kula da Kananan Yara da Mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" a kasar Kenya ya bayyana tsananin damuwarsa kan yadda masifar fari ya yi saurin kunno kai a kasar.
Asusun tallafawa yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar kimanin kananan yara 1400 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da Iran da kasar Saudiyya take kai wa kasar Yemen.
Gwamnan jahar Bornon Kashim Shettima ya zargi kungiyoyin bayar da agaji da yin watanda da kudaden da suke karba domin gudanar da ayyukan agaji.
Shugaban darikar Catholica na kiristoce Paparoma Francis ya bukaci kiristoci masu bukuwan sabon shekara tare da kashe kudade masu yawa a cikinsu su tuna da yara kanana a duniya wadanda suke cikin kangin talauci da rashin tsaro
Rikicin Sudan ta kudu ya yi sanadiyar hijrar Duban kananen yarar sudan ta kudu zuwa kasar Uganda
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar (UNICEF) ya bayyana cewar amfani da kananan yara wajen kai hare-haren kunar bakin wake na ci gaba da karuwa Yammacin Afirka cikin shekara gudar da ta gabata.
Gargardi Akan Yadda Ake Shigar Da yara cikin fadace-fadace A Nahiyar Afirka