-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 10 A Birnin Alkahira Na Kasar
Sep 10, 2017 18:14Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: A wani dauki ba dadi da aka yi tsakanin jami'an tsaron kasar da wasu gungun 'yan ta'adda a tsakiyar birnin Alkahira ya lashe rayukan 'yan ta'adda 10 tare da jikkatan jami'an tsaron kasar biyar.
-
An Kashe Jami'an tsaron Nigeria 4 Da Kuma Farar Hula Guda A Wani Harin Ta'addanci
Aug 31, 2017 06:25Wasu kafafen yada labarai a cikin gida a tarayyar Nigeria sun bayyana cewa wani dan bindiga ya harbe jami'an tsaro 4 har lahira sannan suka raunata wani farara hula a jihar Bayelsa daga kudancin kasar.
-
Hukuncin Daurin Shekaru 16 Kan Wani Da Ya Kai Wa Musulmi Hari A Amurka
Aug 29, 2017 12:07Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
-
Zaizayar Kasa Ya Lashe Rayukan Mutane Sama Da Dubu Daya A Sera Leone
Aug 28, 2017 19:01Adadin mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyar zaizayar kasa a Freetown babban birnin kasar Sera Leone ya haura zuwa dubu daya.
-
An Kashe Mutane 9 Akan Iyakokin Libya Da Chadi.
Aug 26, 2017 18:59Cibiyar watsa labarun kasar Libya ta Libyan Express ya nakalto jami'an kasar ta Libya suna cewa; An kashe mutane 9 a fadan da aka yi akan iyaka da Chadi.
-
An Kashe Fararen Hula 10 A Kudancin Somaliya
Aug 26, 2017 16:17Wanii Jmi'in kasar Somaliya ya sanar da mutuwar fararen hula 10 sanadiyar harin mayakan kasashen waje a kauyen Barire dake kudancin kasar.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane 13 A Birnin Barcelona Na Kasar Spain
Aug 17, 2017 19:06Wata Motar Bus ta bi ta kan mutane masu wuce wa a birnin Barcelona na kasar Spain inda ta kashe mutane akalla 13 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban a yau Alhamis.
-
Rikici Ya Hallaka Mutane 20 A Somaliya
Aug 10, 2017 19:03Rikici yayi sanadiyar hallakar mutane 20 a kudu maso yammacin kasar somaliya
-
Rikici Ya Lashe Rayukan Mutane 34 A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Aug 08, 2017 18:56Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Tashe-tashen hankula suna ci gaba da lashe rayukan mutane a sassa daban daban na Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Wasu Yan Bindiga Sun Yi Barin Wuta A Cikin Wani Coci A Jihar Anambara
Aug 06, 2017 16:57Yan bindiga sun kai farmaki cikin wani coci mai suna St. Philips Catholic Church Ozubulu a cikin karamar hukkumar Ekwusigo a jihar Anambara daga kudancin Nigeria a safiyar yau Lahadi.