-
Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya A Yankin Gabashin Kasar
Jul 31, 2017 06:39Wasu gungun 'yan bindigan Libiya sun kaddamar da hari kan rundunar sojin gwamnatin Libiya da ke karkashin jagorancin Janar Khalifah Haftar, inda suka kashe sojojin biyar tare da jikkata wasu na daban.
-
Libya: An Kashe Sojojin Gwamnati Biyar A Gabacin Kasar.
Jul 30, 2017 19:09Wata majiya ta kusa da Halifa Haftar ta ce masu wuce gona da iri ne su ka kai harin a yau lahadi a kudancin harin Darna tare da kashe sojoji biyar.
-
Kenya: An Kashe Mutane 2 A Harin Da Aka Kai Wa Gidan Mataimakin Shugaban Kasar Kenya
Jul 30, 2017 19:00A yau lahadi ne aka kai hari a gidan da mataimakin shugaban kasar William Ruto ta ke zaune a garin Eldoret da ke yammacin kasar.
-
Harin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Birnin Magadushu.
Jul 30, 2017 11:53Jami'an 'yan sandar Somaliya sun sanar da cewa tashin Bam a babban birnin kasar ya hallaka Mutane 5 tare da jikkata wasu 13 na daban.
-
Mutane Hudu Sun Rasu Sanadiyar Harin Masu Dauke Da Makamai A Gabashin Mali
Jul 26, 2017 06:27Magabatan tsaron kasar mali sun sanar da mutuwar mutane 4 sakamakon harin masu dauke da makamai a gabashin kasar
-
Harin Bam Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Bornon Najeriya
Jul 26, 2017 06:27Kimanin mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 17 na daban suka jikkata, sanadiyar tashin Bam a arewacin Najeriya.
-
Tarwatsewar Wata Mota Ta Yi Sanadiyyar Lashe Rayukan Mutane A Kasar Masar
Jul 25, 2017 06:32Wata mota da aka makare da bama-bamai da tarwatse a kusa da wani wajen bincike a garin Arisha da ke arewacin lardin Sina ta Arewa na kasar Masar inda ta lashe rayukan mutane akalla bakwai.
-
Mali: An Gano Gawawwakin Sojoji 6 A Arewacin Kasar
Jul 18, 2017 12:04Majiyar tsaro a birnin Bamako ta sanar da gano gawawwakin sojojin kasar a yankunan Gao da Munaka a arewacin kasar ta Mali.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda Uku A Tsibirin Sina Na Kasar Masar
Jul 16, 2017 18:48Sojojin kasar Masar Sun sanar da hallaka 'yan ta'adda uku a cibiyar tsibirin Sina
-
Najeriya: Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri Ya ci Rayuka Da Dama
Jul 12, 2017 19:06Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato majiyar 'yan sanda na cewa harin da aka kai na kunar bakin wake ne, kuma ya ci rayukan mutane 19 da jikkata wasu 23.