-
Motocin buldoza Suna Ta Rusa Gidajen Da Aka Gida Ba Bisa Ka'ida Ba A Kasar Kenya
Jul 24, 2018 06:33Motocin Buldoser sun rusa gidajen mutane a unguwar Kibera a wajen birnin Nairobi babban birnin kasar Kenya wanda ya bar dubban mutane babu wurin zama.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Kenya Sun Yi Suka Kan Ci Zarafin 'Yan Kasar A Saudiyya
Jul 15, 2018 19:13Kungiyoyin fararen hula a Kenya sun bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakin bin kadin 'yan kasar ta Kenya da suke gudanar da ayyuka a kasar Saudiyya sakamakon bullar labarin yadda ake cin zarafinsu.
-
Kenya: Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutane 7
Jun 18, 2018 12:12Kakakin 'yan sandan kasar Kenya Charles Oyino ne ya sanar da cewa an dasa bom din ne a bakin hanya a gabacin kasar wanda kuma ya yi sanadin mutuwar mutane bakwai
-
An Gano Sassan Wani Karamin Jirgin Saman Kasar Kenya Da Ya Yi Hatsari Ranar Talata
Jun 08, 2018 06:39Ma'aikatar sifiri ta kasar Kenya ta basa sanarwan gano burbushin na karamin jirgin saman kasar da ya fadi a tsakiyar kasar a ranar Talatan da ta gabata ba.
-
Kenya : An Dakatar Da Binciken Jirgin Saman Da Ya Bace
Jun 07, 2018 05:46A kasar kenya an dakakar da binciken da ake na neman karamin jirgin nan da ya bata, dauke da fasinjoji takwas da mambobi biyu a ranar Talata.
-
Musulmi Da Kirista Sun Jaddada Hadin Kai A Tsakaninsu A Kasar Kenya
May 28, 2018 06:47Wakilan al'ummar Kenya sun jaddada muhimmancin ci gaba da samun hadin kai da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinan kasar.
-
Somalia Ta Musanta Tattaunawa Da Kenya Kan Iyakokin Ruwa Na Kasashen biyu
May 22, 2018 06:32Ministan harkokin wajen kasar Somalia ya musanta labaran da aka watsa na cewa kasarsa da kasar Kenya makobciya sun tattauna batun kan iyakokin kasashen biyu na kan cikin ruwa.
-
An Samu Bullar Cutar Kwalara A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Kasar Kenya
May 20, 2018 12:16Bullar cutar kwalara a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab da ke kasar Kenya ta lashe rayukan mutane akalla bakwai ciki har da kananan yara.
-
Akalla Mutane 21 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wata Madatsar Ruwa A Kasar Kenya
May 10, 2018 10:39Rahotanni daga Kenya sun bayyana cewar alal akalla mutane 21 sun rasa rayukansu sakamakon fashewar wata madatsar ruwa saboda ruwan sama da kamar da bakin kwarya da aka yi a daren jiya Laraba wayewar garin Alhamis.
-
Kenya Ta Gargadi Kasashen Larabawa Kan Cutar Da Kasar Somalia Da Suke Yi
May 08, 2018 07:50Gwamnatin kasar Kenya ta gargadi wasu daga cikin kasashen larabawan yankin tekun Fasha musamman UAE dangane da ci gaba da dagula lamurra da suke yi a kasar Somalia.