Pars Today
Ambaliyan ruwan sama a kasar Kenya ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 112 da kuma halakan dabbobi masu yawa a kasar Kenya
Hare-haren da kungiyar ta'addancin ta Ashabab ke kaiwa arewa maso gabashin kasar kenya ya sanya malimam makaranta da damu gudu daga yankin.
Kungiyar Agaji ta kasar Kenya ta sanar da mutuwar sama da mutane 100 sanadiyar ambaliyar ruwa da zaizayar kasa da ya auku ciki makunin baya-bayan nan.
Hukumar lafiya ta duniya World health organisation ko kuma WHO a takaice ta bada rahoton cewa yara kimani miliyon 59 ne a nahiyar Afrika suka kasa girman da ta dace da su sanadiyyar karancin abinci mai gina jiki a yayinda wasu miliyon goma kuma suke fada kiban na fiye da yanda ya dace.
'Yan sanda a kasar Kenya sun sanya ladan dalar Amurka 160,000 ga duk wanda ya bayar da bayyanan da zasu kai ga cafke wasu 'yan ta'adda takwas da suke nema ruwa a jallo.
Wani alkalin kotu a Kenya, ya ci tarar wasu manyan jami'an gwamnatin kasar tarar dala 2,000 saboda yin katsin landa a harkokin shari'a.
Rahotanni daga Kenya sun ce jami'an tsaron kasar sun cafke deaya daga cikin jagororin 'yan adawar siyasa na kasar Miguna Miguna.
Shugaba Uhuru Kenyatta na Kenya, ya gana da jagoran 'yan adawa na kasar Raila Odinga a karon farko tun bayan sake zabensa a matsayin shugaban kasar a watan Oktoba.
Dariruwan matan kenya sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yadda ake cin zarafinsu a Nairobi babban birnin kasar
Cincirindon mata ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya, domin nuna bacin ransu dangane da cin zarafin da suka ce ana yi wa mata a kasar.