-
Kamaru : Amnesty Ta Bukaci A Sallami 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da
Jan 29, 2019 16:13Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta yi kira ga hukumomin Jamhuriya Kamaru, dasu sallami dukkan 'yan adawan da ake tsare, ciki har da jagoran 'yan adawan kasar dake ci gaba da bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar.
-
Amnesty Ta Bukaci ICC Ta Binciki Kisan-kiyashin Da Boko Haram Ta Aikata
Dec 10, 2018 10:03Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta duniya cewa da ICC, tada binciki lamarin kisan-kiyashin da kungiyar Boko ta aikata tun bayan kafuwarta.
-
Kungiyar Amnesty ta kira yi masarautar Bahrain da ta kawo karshen murkukshe mutanen kasar
Nov 24, 2018 19:18Kungiyar kare hakkin bil'adamar ta kasa da kasa ta bukaci ganin kawayen kasar Bahrain sun bude baki sun taka mata birki akan keta hurumin 'yan kasar da take yi
-
Martanin Amnesty Int. Dangane Da Hukuncin Kotun Bahrain A Kan Sheikh Salman
Nov 05, 2018 06:23Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka dangane da hukuncin daurin rai da rai da kotun masarautar Bahrain ta yanke a kan shugaban babbar jam'iyyar adawa ta kasar Sheikh Ali Salman.
-
Bukatar Amurka Na Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a A Najeriya
Nov 02, 2018 05:38Binciken da Amurka ta bukata ya biyo bayan da kungiyar ta Islamic Movement in Nigeria, ta ce an kashe mabiyanta fiye da 50 sakamakon rikicin baya baya nan a wasu yankunan Abuja.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Kakkausar Suka Kan Yin Shiru Dangane Da Yakin Kasar Yamen
Oct 24, 2018 19:01Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan shirun da duniya ta yi dangane da ayyukan ta'addanci da wuce gona da irin da kasar Saudiyya take tafkawa a kasar Yamen.
-
Amnesty Ta Yi Allawadai Da Tsare Dubban Mutane A Habasha
Sep 25, 2018 15:51Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amesty International, ta yi allawadai da da cafke dubban mutane a Addis-Ababa, fadar mulkin kasar Habasha.
-
Kungiyar Anesty International Ta Bukaci China Ta Kawo Karshen Azabtar Da Musulman Kasar
Sep 25, 2018 08:09Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Bukaci China Ta Kawo Karshen Azabtar Da Musulman Kasar
Sep 25, 2018 08:01Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.
-
Amnesty Ta Soki Yadda Ake Take Hakkokin Dan'adam A Kasar Masar
Sep 21, 2018 11:56Kungiyar kare hakkin dan 'adam ta kasa da kasa Amnesty International ta soki yadda ake hana mutanen Masar tofa albarkacin bakinsu