Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kungiyar tarayyar afirka

  • Kasar Moroko Ta Gabatar Da Bukatar Dawowa Cikin Kungiyar AU Bayan Shekaru 32

    Kasar Moroko Ta Gabatar Da Bukatar Dawowa Cikin Kungiyar AU Bayan Shekaru 32

    Sep 23, 2016 17:42

    Kasar Moroko a hukumance ta gabatar da bukatarta ta sake shigowar cikin kungiyar Tarayyar Afirka (AU) bayan kimanin shekaru 32 na ficewa daga kungiyar da kuma zama saniyar ware.

  • Damuwar Kungiyar AU kan halin da Kasar D/Kwango ke ciki

    Damuwar Kungiyar AU kan halin da Kasar D/Kwango ke ciki

    Sep 21, 2016 06:42

    Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana damuwar ta kan halin da Jumhoriyar Demokaradiyar Kwango ke ciki

  • An Dage Batun Tura Tawagar Kungiyar Tarayyar Afrika Zuwa Kasar Gabon Domin Shiga Tsakani

    An Dage Batun Tura Tawagar Kungiyar Tarayyar Afrika Zuwa Kasar Gabon Domin Shiga Tsakani

    Sep 08, 2016 17:18

    Ministan harkokin wajen kasar Gabon ya sanar da dage batun tura tawagar kungiyar tarayyar Afrika zuwa kasarsa domin shiga tsakani a dambaruwar siyasar da ta kunno kai a kasar bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa.

  • Gwamnatin Sudan Da 'Yan Tawayen Kasar Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

    Gwamnatin Sudan Da 'Yan Tawayen Kasar Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

    Aug 09, 2016 10:59

    Wakilan gwamnatin Suidan da na 'yan tawayen kasar sun rattaba hannu kan yarjejeniyar dakatar da bude wuta a tsakaninsu karkashin daftarin shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu da kungiyar tarayyar Afrika ta gabatar.

  • Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Sanar Da Shirin Janye Dakarunta Daga Kasar Somaliya

    Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Sanar Da Shirin Janye Dakarunta Daga Kasar Somaliya

    Jul 19, 2016 05:10

    Kungiyar Tarayyar Afrika ta AU ta sanar da shirin fara janye dakarunta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Somaliya a shekara ta 2018.

  • Shugaba Albashir na kasar Sudan zai halarci taron Kungiyar AU a Ruwanda

    Shugaba Albashir na kasar Sudan zai halarci taron Kungiyar AU a Ruwanda

    Jul 17, 2016 06:13

    Shugaban Kasar Sudan Umar Albashir ya ce zai halarci taron Kungiyar Tarayyar Afirka da zai gudana a kasar Ruwanda duk kuwa da cewa a kwai sammacin kotun hukunta manyan laifuka ta Duniya a kansa

  • Bukatar Ci Gaba Da Kasancewar Kasashen Afrika Mambobi A Kotun Kasa Da Kasa

    Bukatar Ci Gaba Da Kasancewar Kasashen Afrika Mambobi A Kotun Kasa Da Kasa

    Jul 10, 2016 11:05

    Kungiyoyi masu zaman kansu da suke rajin kare hakkin bil-Adama sun bukaci kasashen nahiyar Afrika da su janye shirinsu na neman ficewa daga kasancewarsu mambobi a kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC.

  • Kungiyar AU Ta Bayyana Damuwarta Kan Kai Ruwa Rana Tsakanin Eritrea Da Ethiopia

    Kungiyar AU Ta Bayyana Damuwarta Kan Kai Ruwa Rana Tsakanin Eritrea Da Ethiopia

    Jun 16, 2016 10:56

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta bayyana tsananin damuwarta dangane da ci gaba da kai ruwa rana da ke gudana tsakanin kasashen Eritrea da Ethiopia sakamakon rikicin kan iyaka da ke tsakanin kasashen biyu.

  • Tarayyar Afirka Ta Sake Bukatar Tura 'Yan Sandan Kasa Da Kasa Zuwa Burundi

    Tarayyar Afirka Ta Sake Bukatar Tura 'Yan Sandan Kasa Da Kasa Zuwa Burundi

    May 21, 2016 05:10

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta bukaci da a tuna da 'yan sandan kasa da kasa zuwa kasar Burundi bayan wani rahoton binciken da kungiyar ta gabatar ya nuna cewa gwamnatin kasar na ci gaba da take hakkokin bil'adama a kasar, lamarin da ake gani zai sake tono tsohon rikicin da ke tsakanin kungiyar da gwamantin ta Burundi.

  • Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar Libiya

    Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar Libiya

    May 19, 2016 05:25

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga sabuwar gwamnatin hadin kan kasa da aka kafa a kasar Libiya da nufin tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin basasar da ke faruwa a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS