Pars Today
Gwamnatin kasar Kuwait zata sake bude ofishin jakadancinta a kasar Siriya
Jakadan Kasar Kuwaiti a Sudan ne ya bayyana cewa kasarsa za ta taimaki Sudan domin ta fita daga matsalar tattalin arzikin da take ciki
Kasar Amurka ta sake daukan matakin hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayani kan matakin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka kan al'ummar Palasdinu a yankin Zirin Gaza.
Kimanin ma'aikatan man fetir 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota a kasar Kuweit.
Ministan harkokin wajen kasar Kuwaiti ya bayyana cewa; Kawo ya zuwa kudaden da aka yi alkawalin za a bayar domin sake gina Iraki sun kai dalar Amurka biliyan 30
Zaman taron gaggawa tsakanin kungiyar tarayyar Turai da kasar Kuwait ya tara tallafin kudi dalar Amurka miliyan 430 domin tallafawa al'ummar musulmin Rohingya na kasar Myanmar ko kuma Burma da suke cikin kangin zaluncin mahukuntan kasar.
Ministan harkokin wajen kasar Italia ya bukaci kasashe larabawa 4 wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai su kawo karshen hakan.
Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi ya sake sai da wasu yankunan arewacin kasar ga sarkin Kuwait.
Tun bayan da kasashen Saudiyya, UAE, Bahrain da kuma Masar suka sanar da kakaba takunkumi a kan kasar Qatar, kasar Kuwait take ta kai gwabro ta kai mari domin ganin ta shiga tsakanin wadannan kasashe domin sulhunta su.
Kamfanin dillancin labarun Spotnik ya ambato shugaban kasar Masar yana cewa; Wajibi ne Kasar Katar ta fahimci damuwar da larabawa takun fasha su ke da shi a kanta.