Pars Today
Bayan korar wasu jami'an diflomatsiyarta daga Kuwait, ma'aikatar harkokin wajen Iran ta kira mai kula harkokin kasar Kuwait a Tehran.
Kamfanin dillancin labarab IRNA na kasar Iran ya nakalto sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson da takwanransa na kasar Britaniya Mark Sevdill suna fadar haka a jiya litinin a birnin Kuwait na kasar Kuwaiti
Ministan harkokin wajen kasar Katar ya ziyarci kasar Kuwait inda ya mika jawabin kasar ga sarki Sabah al-Ahmad.
Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Hassan Rauhani ya dawo daga ziyarar da ya kai Kasashen yankin Tekun Pasha.
Ma'aikatar tsaron kasar Amurka Pentagon ta bayyana cewa gwamnatin kasar ta amince da sayarwa kasashen saudia da Kuwai makmai wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka billion guda
Bayan Murabus din Gwamnati da kuma rusa Majalisar Dokoki, Kuweit ta shiga yanayi na tsara zaben 'yan Majalisa.
Kotun kasar Kuwait ta yanke hukuncin daurin shekaru 14 da rabi a kan dan majalisar dokokin kasar Abdulhamid Dashti saboda sukar gwamnatin saudiyya da ya yi kan kashe fararen hula da take yi a kasar Yemen.
Ma'aikatar cikin gida a Kuwait ta sanar da yin nasarar dakile hare-hare 'yan ta'ada na (IS) har guda uku a ciki kasar.