-
Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria Ya Cutura
Apr 06, 2017 16:30Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Duniya (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makaman guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.
-
Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria A Jiya Ya Ci Tura
Apr 06, 2017 07:57Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Dunita (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makamai masu guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.
-
Kasar China Ta Jaddada Cewa Ta Hanyar Tattaunawa Ce Kawai Za A Warware Rikicin Siriya
Apr 05, 2017 18:14Wakilin kasar China a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa ta hanyar tattaunawa ce kadai za a kai ga samun nasarar warware rikicin kasar Siriya.
-
De Mustura:Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Kasar Siriya
Apr 05, 2017 05:52Wakilin Musamman na MDD kan Kasar Siriya ya ce: Kwamitin tsaro zai yi zama kan harin makami mai guba da aka kai a Arewa maso yammacin Siriya.
-
Kwamitin tsaron MDD ya yi alawadai da kungiyoyin ta'addanci na Boko haram da ISiS
Apr 01, 2017 18:00Kwamitin tsaron MDD ya yi alawadai da ta'addancin kungiyar Boko Haram a yankin tafkin Tchadi.
-
Rasha Ta Bukaci A Yi Bincike Kan Kisan Da Amurka Ta Yi Wa Fararen Hula A Mausel
Mar 27, 2017 17:33Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci da a gudanar da bincike kan kisan kiyashin da jiragen yakin Amurka suka yi wa fararen hula a garin Mausel na kasar Iraki a cikin wannan mako.
-
An soki Kwamitin tsaron MDD kan yadda ya kauda kai ana kisan fararen hula a Yemen
Mar 26, 2017 18:20Wani babban Jami'i na MDD a harakokin kare hakin bil-adama ya soki Kwamitin tsaro kan yadda halin ko in kula na yadda ake kisan fararen hula a kasar Yemen.
-
Rasha Ta Bayyana Shirun Kwamitin Tsaron MDD Kan Harin Siriya A Matsayin Goyon Bayan Ta'addanci
Mar 16, 2017 06:25Gwamnatin Rasha ta yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Damaskas fadar mulkin kasar Siriya tare da bayyana shirun kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan harin a matsayin goyon bayan ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Kwamitin Tsaro Na Taron Gaggawa Kan Batun Koriya Ta Arewa
Mar 08, 2017 17:47Kwamitin tsaro na MDD na wani taro domin duba matakan dauka a kan Koriya ta Arewa bayan gwajin makamai masu linzami guda hudu data yi a baya bayan nan.
-
Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro
Feb 28, 2017 18:22Kasashen Rasha da China sun hau kujerar naki dangane da wani kudurin da kasashen Turai suka gabatar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya dangane da zargin da suke yi na cewa gwamnatin kasar Siriyan ta yi amfani da makamai masu guba a kasar.