Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Libiya : An Kori Kwamanda, Bisa Zargin Safara Bil Adama

    Libiya : An Kori Kwamanda, Bisa Zargin Safara Bil Adama

    Jun 21, 2018 05:53

    Rundinar sojin ruwan Libiya, ta sanar da korar kwamandan sojin gabar ruwan lardin Zawyiya, wanda kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya kakaba wa takunkumi bisa zarginsa da safarar bil adama.

  • Libya: An Tseratar Da 'Yan Gudun Hijira 191 Daga Nutsewa A Ruwa

    Libya: An Tseratar Da 'Yan Gudun Hijira 191 Daga Nutsewa A Ruwa

    Jun 19, 2018 12:58

    Jami'an tsaro masu kula da iyakokin ruwan kasar Libya ne su ka sanar da ceto da 'yan ci-rani daga halaka.Tashar talabijin din France 24 ta ba da labarin cewa; An ceto mutanan ne a yankuna alzawiyah da kuma yammacin birnin Tripoli

  • 'Yan Tawaye Sun Kai Hari Kan Cibiyoyin Man Fetir A Gabashin Libiya

    'Yan Tawaye Sun Kai Hari Kan Cibiyoyin Man Fetir A Gabashin Libiya

    Jun 16, 2018 19:03

    Majiyar tsaron Libiya ta sanar da mutuwar mutun 34 yayin fafatawa tsakakin 'yan tawaye da dakarun Khalifa haftar a gabashin kasar.

  • Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Cibiyar Adana Man Fetur A Kasar Libya

    Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Cibiyar Adana Man Fetur A Kasar Libya

    Jun 14, 2018 19:24

    Majiyar sojojin kasar Libya a birnin Bangazi ta bayyana cewa wasu yan ta'adda sun kai hari kan wata ma'ajiyar man fetur a gabacin kasar sannan sun bar akalla ma'ijiya guda ta kama da wuta.

  • Libya: An Kai Hare-haren Kunar Bakin Wake A Garin Darnah

    Libya: An Kai Hare-haren Kunar Bakin Wake A Garin Darnah

    Jun 12, 2018 19:08

    Jami'in hulda da jama'a na sojan kasar Libya, Halifah al-Ubaidy ya ce; Da safiyar yau talata ne aka kai hare-haren kunar bakin waken biyu a yankin Shaiha da ke garin Darnah.

  • Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Takunkumin Da Ya Kakaba Kan Kasar Libiya

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Takunkumin Da Ya Kakaba Kan Kasar Libiya

    Jun 12, 2018 12:12

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Libiya na tsawon shekara guda.

  • Jami'an Tsaron Libya Sun Tare Kwalekwalen Yan Gudun Hijira Biyu A Gabar Tekun Kasar

    Jami'an Tsaron Libya Sun Tare Kwalekwalen Yan Gudun Hijira Biyu A Gabar Tekun Kasar

    Jun 10, 2018 19:20

    Majiyar Jami'an tsaro na ruwa a kasar Libya ta bada sanarwan kama kwalekwale guda biyu dauke da bakin haure kimani 150 a gaban tekun kasar.

  • Sojojin Kasar Libiya Sun Hallaka Wasu Jagororin Kungiyar Al-Qa'ida Uku A Garin Darna

    Sojojin Kasar Libiya Sun Hallaka Wasu Jagororin Kungiyar Al-Qa'ida Uku A Garin Darna

    Jun 10, 2018 10:58

    Sojojin kasar Libiya sun sanar da cewa sun sami nasarar hallaka wasu jagororin kungiyar ta'addancin nan ta Al-Qa'ida a garin Darna da ke gabashin kasar Libiyan.

  • Sojojin Libya Suna Daba Da Kwace Garin Darni Daga Hannun Yan Ta'adda

    Sojojin Libya Suna Daba Da Kwace Garin Darni Daga Hannun Yan Ta'adda

    Jun 08, 2018 06:42

    Wata majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar karkashin Janar Halifa Haftar mai ritaya suna daba da kwace garin Darne daga gabacin kasar daga hannun yan ta'adda.

  • Sojojin Libiya Karkashin Jagorancin Janar Haftar Sun Fara Kuntsa Kai Cikin Garin Darna

    Sojojin Libiya Karkashin Jagorancin Janar Haftar Sun Fara Kuntsa Kai Cikin Garin Darna

    Jun 05, 2018 06:20

    Sojojin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar sun fara 'yantar da wasu yankunan garin Darnah da ke gabashin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS