-
An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Libiya, Nijar, Sudan Da Chadi
Jun 02, 2018 18:23Gwamnatin kasar Libiya ta sanar da sanya hannu kan yarjejjeniyar tsaro na kare iyakokin kasar da kasashen Nijar, Sudan da Chadi.
-
Libya: A Cikin Wata Daya Mutane 47 Ne Suka Rasa Rayuykansu A Rikicin Cikin Gida
Jun 02, 2018 11:58Tawagar Majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa daga farkon watan Mayun da ya gabata zuwa karshen watan mutane 47 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ta'addanci da kuma yake-yake tsakanin kungiyoyin daban daban a kasar.
-
Libiya Ta Mayar Da 'Yan Ci-Rani 221 Kasashensu
May 31, 2018 10:04Mahukunta a Libiya, sun sanar da tisa keyar 'yan ci rani 'yan asalin kasashen Afrika dana Asiya su 221 zuwa kasashensu.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutum 5 A Libiya
May 31, 2018 06:45Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da mutuwar mutum biyar sanadiyar tarwatswar wato mota da aka shaketa da bama-bamai kusa da garin Derna dake gabashin Tripoli babban birnin kasar
-
Za A Gudanar Da Zabe Cikin Watan Disemba A Libiya
May 29, 2018 19:00Jagororin Libiya Sun amince a gudanar da zaben kasar a ranar 10 ga watan Disemba a taron zaman lafiyar da suka gudanar yau Talata a birnin Paris na kasar Faransa
-
An Fara Taron Sasanta 'Yan Libiya A Faransa
May 29, 2018 11:20Yau Talata, an fara wani babban taron muhawara a birnin Paris mai manufar sasanta 'yan Libiya, da zumar samar da hanyoyin shirya zabukan kasar kafin karshen wannan shekara.
-
Kungiyoyi Masu Adawa Da Juna Na Kasar Libiya Za Su Gudanar Da Wani Taron Sulhu A Paris
May 27, 2018 17:55Manyan kungiyoyin da ba sa ga maciji da junansu a kasar Libiya za su gudanar da wani taro a birnin Paris na kasar Faransa a ranar Talata mai zuwa da nufin magance rikicin da ke tsakanin don tabbatar da sulhu da zaman lafiya a kasar.
-
Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Sojin Libiya A Birnin Tripoli
May 26, 2018 17:54Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojin gwamnatin hadin kan kasa da ke birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya.
-
Akalla Mutane 7 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wata Mota Dauke Da Bom A Bengazi
May 25, 2018 05:24Alal akalla mutane 7 sun rasa rayukansu kana wasu 10 kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wata mota da aka makare ta da bama-bamai a tsakiyar garin Benghazi na kasar Libiya a daren jiya Alhamis.
-
Masar Ta Yaba Da Tattaunawar Aljeriya Kan Rikicin Libiya
May 24, 2018 11:17Ministan harakokin wajen Masar ya yaba da tattaunawar da makwabtar Libiya suke yi a Aljeriya domin lalubo hanyar magance rikicin kasar Libiya