Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

makami

  • Syria: An Gano Makamai Kirar Amurka Da HKK A Sansanin 'Yan Ta'adda A Dar'a

    Syria: An Gano Makamai Kirar Amurka Da HKK A Sansanin 'Yan Ta'adda A Dar'a

    Dec 06, 2018 07:12

    Sojojin na kasar Syria ne su ka gano makaman na Amurka da haramtacciyar Kasar Isra'ila a yankunan da su ka 'yanto daga hannun 'yan ta'adda da ke gundumar Dar'a

  • Shugaban Faransa Bai Amince Da Ra'ayin A Dakatar Da Sayarwa Saudia Makamai Ba

    Shugaban Faransa Bai Amince Da Ra'ayin A Dakatar Da Sayarwa Saudia Makamai Ba

    Oct 27, 2018 11:47

    Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya nuna rashin amincewarsa da ra'ayin haramta sayarwa kasar saudia makamai. saboda kisan dan jarida Jamal Khashaggi.

  • Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na  Kimanin Dala Biliyan 4.

    Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na Kimanin Dala Biliyan 4.

    Jul 04, 2018 11:52

    Rahotani dake fitowa daga gwamnatin Faransa na nuni da cewa a farko watani shida na wannan shekara, Paris ta sayar da makamai na dala bilyan uku da miliyan 920 ga wasu kasashen Larabawa na yankin gabas ta tsakiya.

  • Safarar Makamai Ya Kara Tsananta Rikici A Najeriya

    Safarar Makamai Ya Kara Tsananta Rikici A Najeriya

    Jun 10, 2018 06:57

    Karuwar cinikayar makamai na bayan fage ya kara tsanata gurbatar yanayin tsaro a Najeriya

  • Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Wadanda Ba Su Mika Makamansu Ba A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici

    Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Wadanda Ba Su Mika Makamansu Ba A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici

    May 09, 2018 06:55

    Mataimakin shugaban kasar Sudan Hasbuh Muhammad Abdurrahma ne yi gargadin yana cewa hukuncin kisa yana jiran masu nuna adawa da shirin kwance damarar yakin

  • OPCW Na Taro Kan Zargin Amfani Da Makami Mai Guda A Siriya

    OPCW Na Taro Kan Zargin Amfani Da Makami Mai Guda A Siriya

    Apr 16, 2018 06:23

    A wani lokaci a yau Litini ne, hukumar da ke kula da hana bazuwar makamai masu guba (OPCW), za ta yi taro kan zargin amfani da makami mai guda a yankin Duma na kasar Siriya.

  • Skripal : Rasha Ba Za Ta Amince Da Duk Wani Rahoto Ba, Sai An Dama Da Ita

    Skripal : Rasha Ba Za Ta Amince Da Duk Wani Rahoto Ba, Sai An Dama Da Ita

    Apr 12, 2018 16:18

    Rasha ta yi watsi da rahoton da hukumar da ke yaki da yaduwar makami mai guba, ta fitar wanda ya tabbatar da zargin da Birtaniya ke yi na cewar Rashar ce ta kai harin da sinadarin da aka kera a kasar kan tsohon jami’in leken asirin Rashar Sergueï Skripal da 'yarsa.

  • Sojojin Siriya Sun Gano Makamai Kirar H.K.Isra'ila A Maboyan 'Yan Ta'adda A Kasar

    Sojojin Siriya Sun Gano Makamai Kirar H.K.Isra'ila A Maboyan 'Yan Ta'adda A Kasar

    Mar 29, 2018 12:00

    Sojojin Siriya sun gano tarin makamai a maboyan 'yan ta'adda a garin Harasta da ke gabashin Ghoudah a kudu maso yammacin kasar ta Siriya.

  • Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Gasar Da Kasashen Turai Ke Yi Wajen Sayar Wa Saudiyya Makamai

    Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Gasar Da Kasashen Turai Ke Yi Wajen Sayar Wa Saudiyya Makamai

    Mar 23, 2018 12:24

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar da kasashen yammacin turai suke yi wajen sayar da makamansu ga gwamnatin Saudiyya.

  • Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD

    Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD

    Feb 24, 2018 06:00

    A kokarin da suke yi wajen wasa da hankulan al'ummomin duniya kan irin rawar da suke takawa a ci gaba da kisan kiyashin da ake yi wa al'ummar Yemen, kasashen Amurka, Birtaniyya da Faransa na ci gaba da kokari wajen amfani da Kwamitin Tsaron MDD wajen tuhumar Iran da aikewa da makamai kasar Yemen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS