Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Boma Bomai Sun Tashi A Wani Sansanin Sojoji A Arewacin Kasar Mali

    Boma Bomai Sun Tashi A Wani Sansanin Sojoji A Arewacin Kasar Mali

    Jan 18, 2017 11:54

    Majiyoyin labarai daga kasar Mali sun bayyana cewa wasu boma bomai masu karfi sun tashi a wani sansanin sojojin kasar daga arewacin kasar kuma sun yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama.

  • Sojojin Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Mali Suna Fama Da Karancin Kayan Aiki

    Sojojin Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Mali Suna Fama Da Karancin Kayan Aiki

    Jan 17, 2017 11:59

    Rundunar MINUSMO ta Majalisar dinkin duniya a kasar Mali ta na fama da karancin kayan aiki da Makamai, wanda hakan yake hana su aiwatar da ayyukansu kamar yadda ya dace

  • Jami'an Tsaron kasar Mali Sun Sanar da Cafke Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar

    Jami'an Tsaron kasar Mali Sun Sanar da Cafke Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar

    Jan 15, 2017 19:02

    Jami'an tsaro a kasar Mali sun sanar da cewa sun cafke wasu 'yan ta'adda a lokacin da suke shirin kaddamar da wasu munanan hare-haren ta'addanci.

  • Tattauna Rikicin Siyasar Kasar Gambiya A Taron Kasar Mali

    Tattauna Rikicin Siyasar Kasar Gambiya A Taron Kasar Mali

    Jan 15, 2017 07:29

    Mahalarta taron kasashen Afirka da Faransa da aka bude a kasar Mali, ya tattauna halin da kasar Gambiya ta ke ciki.

  • Ana Gudanar Zaman Shugabannin Afirka Da Faransa A Mali

    Ana Gudanar Zaman Shugabannin Afirka Da Faransa A Mali

    Jan 14, 2017 12:05

    An fara gudanar da zaman shugabannin kasashen Afirka da Faransa karo na ashirin da bakwai a birnin Bamako na kasar Mali.

  • Akalla Sojojin Mali 5 Ne Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Tashin Wasu Bama-Bamai

    Akalla Sojojin Mali 5 Ne Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Tashin Wasu Bama-Bamai

    Jan 12, 2017 12:13

    Sojojin kasar Mali 5 ne suka rasa rayukansu biyo bayan tashin wasu bama-bamai masu karfin gaske, a lokacin da suke rangadi a wani yanki da ke tsakiyar kasar.

  • An Sace Wata Mai Bada Agaji Yar Kasar Faransa A Garin Gao Na Arewan Kasar Mali

    An Sace Wata Mai Bada Agaji Yar Kasar Faransa A Garin Gao Na Arewan Kasar Mali

    Dec 26, 2016 14:45

    Majiyar jami'an tsaron kasar Faransa da kuma na kasar Mali sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun sace wata mata mai bada agaji a ranar asabar da ta gabata, amma har yanzun babu duriyar ta.

  • Kungiyar Yan Tawaye Ta MNLA A Kasar Mali Ta Jingine Yerjeniyar Sulhu Da Gwamnatin Kasar

    Kungiyar Yan Tawaye Ta MNLA A Kasar Mali Ta Jingine Yerjeniyar Sulhu Da Gwamnatin Kasar

    Dec 21, 2016 11:22

    Kungiyar buzaye masu neman faka kasar Azawad ta buzaye zalla ta bada sanarwan jingine sulhun da ta kulla da gwamnatin kasar Mali a shekara ta 2015 da ta gabata

  • Majalisar Mali Ta Wanke Tsohon Shugaba Amadou Toure Daga Zargin Cin Amanar Kasa

    Majalisar Mali Ta Wanke Tsohon Shugaba Amadou Toure Daga Zargin Cin Amanar Kasa

    Dec 18, 2016 05:33

    'Yan Majalisar dokokin kasar Mali sun kada kuri’ar wanke tsohon Shugaban kasar Amadou Toumani Toure daga zargin cin amanar kasar da ake masa lamarin da zai ba shi damar dawowa kasar daga gudun hijirar da yake yi a kasar Senegal.

  • Yan Tawayen Mali Sun Tsere Daga Gidan Kurkukun Da Ake Tsare Da Su A Garin Niono

    Yan Tawayen Mali Sun Tsere Daga Gidan Kurkukun Da Ake Tsare Da Su A Garin Niono

    Dec 06, 2016 17:44

    Wasu gungun 'yan bindiga sun 'yantar da 'yan tawayen Mali da ake tsare da su a gidan kurkukun garin Niono a tsakiyar kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS