-
Goyon bayan ayyukan MDD a kasar Mali
Dec 03, 2016 11:20Kwamandan Dakarun wanzar da Zaman Lafiya na MDD a Mali ya bayyana samun Nasara a fagen yaki da ta'addanci
-
Ana ci gaba da gumurzu a arewacin Mali
Dec 02, 2016 11:20Akalla Mutane biyu ne suka rasu yayin wani gumurzu tsakanin kungiyoyin dake dauke da makamai a arewacin kasar Mali.
-
An Fara Shari'ar Magudun Juyin Mulkin Sojan Kasar Mali, Sanogo
Dec 01, 2016 06:25Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar an fara shari'a wa shugaban juyin mulkin soji na kasar Kyaftin Amadou Sanogo da wasu mukarrabansa su 17 a garin Sikasso da ke kimanin kilomita 300 daga babban birnin kasar, Bamako bisa zargin kisan wasu sojojin da suke gadin fadar shugaban kasa.
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Mali Shekara Guda Bayan Harin Hotel
Nov 27, 2016 05:54An tsaurara matakan tsaro a birnin Bamako, babban birnin kasar Mali, a daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar shekara guda harin ta'addancin da aka kai hotel din Radison Blu lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 20.
-
Jami'an Tsaron Mali Sun Kame Wani Babban Kwamandan 'Yan Ta'adda A Kasar
Nov 25, 2016 10:36Majayar tsaron Mali ta sanar da kame wani babban kwamandan 'yan ta'addan kungiyar Ansaruddeen a garin Gao da ke gabashin kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Kokarin Kubutar Da Yan Afrika Ta Kudu Biyu A Hannun Daesh
Nov 24, 2016 15:39Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Afrika ta Kudu ta bayyana cewa har yanzun ana ci gaba da kokari don kubutar da yan kasar guda biyu wadanda yan kungiyar ISIS a arewacin kasar Mali suke garkuwa da su.
-
Mali : An Kashe Sojoji Biyar A Yayin Zaben Kananan Hukumomi
Nov 21, 2016 18:10Rahotanni daga Mali na cewa sojojin kasar biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da ake kyautata zaton mayakan jihadi ne suka kai masu a lokacin gudanar da zaben kananen hukumomi.
-
Wata Kungiyar Yan Tawaye A Kasar Mali Ta Ajiye Makamanta Ta Kuma Rungumi Sulhu
Nov 20, 2016 15:20Wata kungiyar yan tawaye ta kabilar Fukani Peuhl a tsakiyar kasar Mali ta bada sanarwan ajiye makamanta da kuma rungumar zaman lafiya da gwamnatin kasar.
-
Mali: Harin 'Yan ta'adda Akan Barikin Soja
Nov 13, 2016 12:07'Yan ta'adda Sun kai hari akan cibiyar soja.
-
An kai hari gidan Yari a Mali
Nov 08, 2016 11:10'Yan bindiga sun kai hari kan wani gidan yari a kudancin Mali