Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Wasu Mahara Sun kai Farmaki Kan Gidan Kurkuku A Kudancin Kasar Mali

    Wasu Mahara Sun kai Farmaki Kan Gidan Kurkuku A Kudancin Kasar Mali

    Nov 07, 2016 15:47

    Ministan shari'a a kasar Mali ya sanar da cewa: Wasu gungun mahara sun kaddamar da hari kan gidan kurkukun garin Banamba da ke nisan kilomita 100 da birnin Bamako fadar mulkin kasar, inda suka 'yantar da fursunoni 21 da ake tsare da su.

  • Mali: An kashe sojan Majalisar Dinkin Duniya Guda Daya

    Mali: An kashe sojan Majalisar Dinkin Duniya Guda Daya

    Nov 07, 2016 06:25

    Harin da aka kai wa dakarun majalisar dinkin duniya ya ci ran daya daga cikinsu.

  • Nakiya Ta Hallaka Wani Sojin Faransa A Mali

    Nakiya Ta Hallaka Wani Sojin Faransa A Mali

    Nov 05, 2016 16:39

    Wani sojin faransa ya rasa ransa a yayin da motar da suke ciki ta taka nakiya a arewacin Mali inda gungun mayakan dake da'awar jihadi ke ci gaba da kasancewa duk da yerjejeniyar sulhun da aka cimma a shekara 2015 data gabata.

  • Fara Yakin Neman Zaben Kansiloli A Kasar Mali Bayan Dage Zaben Tsawon Shekaru

    Fara Yakin Neman Zaben Kansiloli A Kasar Mali Bayan Dage Zaben Tsawon Shekaru

    Nov 05, 2016 06:48

    Mahukunta a Mali sun sanar da jiya Juma'a 4 ga watan Nuwamba a matsayin ranar fara yakin neman zaben kansiloli a duk fadin kasar bayan jinkirta gudanar da zabukan tsawon shekaru sakamakon matsalar tashe-tashen hankula a kasar.

  • Jikkata Sojojin Faransa A Kasar Mali

    Jikkata Sojojin Faransa A Kasar Mali

    Oct 14, 2016 05:37

    Jikkata Sojojin Faransa A Kasar Mali

  • An sanar da dokar ta bace a yankin Tunbuktu na kasar Mali

    An sanar da dokar ta bace a yankin Tunbuktu na kasar Mali

    Oct 12, 2016 10:18

    Gwamnatin Kasar Mali ta shelanta dokar ta bace a garin Tunbuktu dake arewacin kasar

  • Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Halaka Kansa A Kasar Mali

    Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Halaka Kansa A Kasar Mali

    Oct 11, 2016 15:35

    Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a kusa da sojojin kasar Sweden da suke aiki karkashin dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar Mali.

  • Shugabar Gwamnatin Jamus ta fara ziyara a kasashen Afirka

    Shugabar Gwamnatin Jamus ta fara ziyara a kasashen Afirka

    Oct 09, 2016 17:48

    Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Markel ta fara ziyara a kasar Mali

  • Sojojin Kasar Holland Zasu  Ci gaba Da Zama A Kasar Mali Har Zuwa Shekara Ta 2017

    Sojojin Kasar Holland Zasu Ci gaba Da Zama A Kasar Mali Har Zuwa Shekara Ta 2017

    Oct 09, 2016 06:20

    Gwamnatin Kasar Holland ta bayyana cewa: Sojojinta zasu ci gaba da zama a kasar Mali karkashin dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya har zuwa shekara ta 2017.

  • Kasar  Faransa Zata Bada Taimakon Kudi Ga Kasashen Bakin Ruwa Na Tarayyar Africa

    Kasar Faransa Zata Bada Taimakon Kudi Ga Kasashen Bakin Ruwa Na Tarayyar Africa

    Oct 08, 2016 11:52

    Ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa ya bayyana cewa gwamnatin kasar zata ware dalar Amurka million 50 don tallafawa wasu kasashen Africa wajen yaki da ta'addancin.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS