Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Mutum Guda Ya Mutu A Rikicin 'Yan Sanda Da Masu Zanga-Zanga A Kasar Mali

    Mutum Guda Ya Mutu A Rikicin 'Yan Sanda Da Masu Zanga-Zanga A Kasar Mali

    Aug 18, 2016 05:33

    Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar 'yan sandan kasar sun bindige mutum guda har lahira kana wasu kuma sun sami raunuka a lokacin da 'yan sandan suka bude wuta da nufin tarwatsa wasu matasa masu zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kame wani dan jarida mai sukar gwamnati da jami'an tsaro suka yi.

  • Rikici ya barke tsakanin Matasa da 'yan sanda a Kasar Mali

    Rikici ya barke tsakanin Matasa da 'yan sanda a Kasar Mali

    Aug 17, 2016 17:58

    Wani sabon rikici ya barke tsakanin Matasa masu adawa da kamun wani Jaridar wata Radio mai suna muhamad Yusuf a Bamako babban birnin kasar Mali

  • Akalla Sojojin Kasar Mali 5 Ne Suka Rasa Rayukansu

    Akalla Sojojin Kasar Mali 5 Ne Suka Rasa Rayukansu

    Aug 09, 2016 21:37

    A ci gaba da kaddamar da hare-hare da masu da'awar jihadi da ke da alka ada kungiyar Alkaida suke yi a Mali, wasu jami'an sojin kasar sun rasa rayukansu a wani hari da 'yan bindigar suka kai kansu.

  • Kashe Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar Mali

    Kashe Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar Mali

    Aug 08, 2016 08:11

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Kashe Tare Da Jikkata Dakarun Sulhu Biyar A Mali.

  •  Mali : An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni Takwas

    Mali : An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni Takwas

    Jul 31, 2016 16:13

    Majalisar dokoki a Mali ta amunce da tsawaita dokar ta baki da watannin takwas a wannan kasa dake fama da tashe tashen hankula masu nasaba da na kungiyoyin jihadi da na gungun masu dauke da makamai.

  • Al'ummar Mali Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Shirin Samar Da Hadin Kan Kasa

    Al'ummar Mali Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Shirin Samar Da Hadin Kan Kasa

    Jul 31, 2016 05:08

    Dubban al'ummar Mali sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga rundunar sojin kasar da shirin gwamnatin Mali na kokarin wanzar da zaman lafiya da sulhu da nufin samun hadin kan kasa.

  • Faransa ta yi maraba da gudumuwar da kasar Mali ke bayar wa a yaki ta ta'addanci

    Faransa ta yi maraba da gudumuwar da kasar Mali ke bayar wa a yaki ta ta'addanci

    Jul 28, 2016 05:55

    Shugaban kasar Faransa ya yi marhabin da fadada aiki tare da kasar Mali a fagen yaki da ta'addanci.

  • Damuwa kan halin da 'yan gudun hijra ke ciki a kan iyakokin kasashen Murtaniya da Mali

    Damuwa kan halin da 'yan gudun hijra ke ciki a kan iyakokin kasashen Murtaniya da Mali

    Jul 25, 2016 10:45

    Babban kwamishina mai kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bayyana damuwarsa kan komawar wasu Matasa daga sansanin Jami'an tsaron Murtaniya zuwa kasar Mali.

  • Damuwa kan halin da 'yan gudun hijra ke ciki a kan iyakokin kasashen Murtaniya da Mali

    Damuwa kan halin da 'yan gudun hijra ke ciki a kan iyakokin kasashen Murtaniya da Mali

    Jul 25, 2016 10:44

    Babban kwamishina mai kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bayyana damuwarsa kan komawar wasu Matasa daga sansanin Jami'an tsaron Murtaniya zuwa kasar Mali.

  • Gwamnatin Mali Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sake Bullar Rikici A Arewacin Kasar

    Gwamnatin Mali Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sake Bullar Rikici A Arewacin Kasar

    Jul 23, 2016 05:51

    Gwamnatin Mali ta yi tofin Allah tsine kan sake bullar wani sabon rikici a yankin arewacin kasar tare da bayyana shi a matsayin babbar barazana ga shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu da aka cimma a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS