-
Mali : Za'a Kara Karfafa Tsaro A Tumbuktu
Dec 16, 2018 16:00Gwamnatin Mali, ta sanar da wasu sabbin matakai na karfafa tsaro a birnin Tumbuktu da gewajensa, duba da yadda matsalar tsaro ta addabi mazauna yankin.
-
Mali : An Cafke Mutum 4 Dake Korarin Kai hare-hare
Dec 13, 2018 10:23Hukumomin leken asiri a Mali, sun sanar da cafke wasu mayaka dake ikirari da sunan jihadi su guda 4 dake shirin kai hare haren ta'addanci a yayin bukukuwan karhsen shekara.
-
AQMI Ta Musanta Labarin Mutuwar Jagoran Mayakan Jihadi Na Mali
Dec 12, 2018 03:41Wani jigo a kungiyar 'yan ta'adda ta Al'Qaida reshen kasashen larabawa a Maghreb (Aqmi), ya musanta labarin cewa an kashe madugun mayakan dake ikirari da sunan jihadi a Mali, cewa da Amadou Koufa, a wani farmaki a ranar 23 ga watan Nuwamba da ya gabata.
-
Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane 15 A Mali
Dec 09, 2018 15:37A Mali, mutum 15 ne suka rasa rayukansu a wani rikicin kabilanci a tsakiyar kasar.
-
Mali : Barazanar Mayakan Jihadi Ta Hana Yara 2,000 Zuwa Makaranta
Nov 06, 2018 18:18Wakilan jama'a a arewa maso gabashin ksar Mali sun ce kimanin dalibai 2,000 ne barazanar mayakan dake ikirari da sunan jihadi ta hana zuwa makaranta yau sama da mako guda.
-
Shirin Musayar Kudade Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai Na Tafiya Yadda Yakamata
Nov 05, 2018 19:08Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Allah Wadai Da Kashe Dakarun Majalisar A Mali
Oct 28, 2018 19:24Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kashe dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da aka yi a kasar Mali.
-
An Kashe Sojojin Tawagar MDD Biyu A Mali
Oct 27, 2018 17:06Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Mali (Minusma), ta sanar da mutuwar sojojinta biyu da kuma raunanar wasu biyar a wasu jerin hare hare da aka kai a arewaci da kuma tsakiyar kasar Mali.
-
'Yan Adawa A Kasar Mali Sun Bayyanar Da Adawarsu Da Dage Lokacin Zaben 'Yan Majalisar Kasar
Oct 22, 2018 18:11Jami'iyyu masu adawa da gwamnatin kasar Mali sun kafa wata sabuwar hadaka da nufin nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na dage lokacin zaben 'yan majalisar kasar.
-
An Kafa Sabon Kawancen Siyasa Na 'Yan Adawa A Kasar Mali
Oct 22, 2018 07:50Jam'iyyun adawa sun kafa sabon kawancen ne da zummar kalubalantar matakin gwamnati na dage lokacin zaben 'yan majalisar dokoki.