Pars Today
Wasu 'yan bindiga kan babuta sun kai hari garin Gao dake arewacin kasar Mali tare da hallaka mutane 6
Mataimakin babban sakataren MDD kan sulhu da zaman lafiya, Jean-Pierre Lacroix, ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da ci gaba da tabarbarewar yanayin tsaro a kasar Mali.
Fada ta barke tsakanin sojojin kasar Mali da yan ta'adda dauke da makamai a arewacin kasar Mali a ranar laraba da ta gabata.
Ma'aikatar sufirin al'umma a Mali, ta sanar da cewa mutum 26 ne suka rasa rayukansu a yayin kifewar wasu kwale-kwale biyu a yankin Arnassey dake karamar hukumar Bourem Inaly a jihar Tombouctou.
Sojojin Kasar Mali 3 ne suka rasa rayukansu a lokacinda motarsu ta taka nakiya a tsaikiyar kasar a daren jiya Laraba.
Mutane akalla 20 ne aka tabbatar da mutuwar a kan iyakokin kasashen Niger da Mali
Shugaban kasar Mali ya bukaci taimakon kungiyoyin kasa da kasa na tabbatar da tsaro a kasar da ma yankin Sahel gaba daya.
Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da hallakar sojoji 7 da wani farar hula guda sanadiyar tashin Bam a tsakiyar kasar
Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar wasu sojojin kasar su 12 'yan kabila azbinawa sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu mutane dauke da makami suka kai musu a yankin arewa maso gabashin kasar kuda da kan iyakar Mali din da kasar Nijar.
Gwamnatin kasar Mali ta saki wasu daga cikin fursunonin siyasa da ake tsare da su a gidan kaso.