-
Kungiyar Hamas Ta Dora Alhakin Shahadar Bapalastine A Gidan Kurkukun Yahudawa Kan Sahayuna
Feb 07, 2019 03:30Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa (hamas) ta ce shahadar da Faris Barun ya yi a gidan kason yahudawa rashin kulawa ne na jami'an kiyon lafiyan gidan Kurkukun
-
Masar Ta Mayarwa Da Amurka Martani Akan Yanke Taimakon Kudade.
Aug 24, 2017 04:46Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta bayyana rashin jin dadinta akan matakin Amurka na rage taimakon kudaden da take ba ta.
-
Iran Ta Bukaci Kasashen Larabawan Yankin Tekun Pasha Da Su Nisanci Tashin Hankali A Tsakaninsu
Jun 05, 2017 14:35Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana kira ga dukkanin makobtanta da suke kudancin yankin tekun Pasha da su dauki darasi daga mummunan yana yin da yankin ke ciki domin dawowa cikin hankali da tunaninsu da nufin ganin an samu zaman lafiya a yankin.
-
Masarautar Bahrain Ta Yanke Hukuncin Dauri A Kan Babban Malami A Kasar
May 21, 2017 12:48Kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekara guda a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim.
-
Martanin MDD kan tsananin take hakin addini na mahukuntan HKI
Mar 12, 2017 02:36Mataimakin kakakin babban saktaren MDD ya bukaci magabatan HKI da su kiyaye hakokin Addini na Al'ummar yankin Palastinu.
-
Trump : Hukuncin Da Alkalin Tarayya Ya Yi Na Soke Dokar Hana 'Yan Kasashe 7 Na Musulmi Shiga Amurka Wauta ce
Feb 04, 2017 15:55Donald Trump ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Za a soke hukumcin da alkalin ya yi.