-
Jami'an Tsaron Sahayuna Sun Kai Farmaki Masallacin Aksa
Feb 04, 2019 19:13Dakarun tsaron Sahayuna sun sake kai farmaki masallacin Aksa tare keta alfarmar wannan wuri mai tsarki.
-
Palasdinu: Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna Sun Kutsa Masallacin Kudus
Sep 26, 2018 19:08Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Farmaki Kan 'Yan Makaranta A Garin Alkhalil
Sep 19, 2018 12:29Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmamaki kan kananen yara 'yan makaranta a garin AlKhalil dake yankin kogin jodan
-
Palasdinu: "Yan Sandan Sahayoniya Sun Kai Wa Masallacin Kudus Hari
Jul 28, 2018 08:32A jiya juma'a ne 'yan sandan sahayoniya su ka kai wa masu salla a masallacin kudus hari ta hanyar harba abubuwa masu kara
-
Yunkurin Tsagerun Yahudawan Sahayiniyya Na Rusa Wani Bangaren Masallacin Qudus
Jul 08, 2018 12:09Masu gadin Masallacin Qudus sun rusa wani makircin tsagerun Yahudawan Sahyoniyya na rusa yankin Babu-Rahmah na Masallacin Qudus.
-
Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya Sun Kutsa Cikin Masallacin Qudus
May 20, 2018 12:10Wasu gungun tsagerun Yahudawan Sahayoniyya sun kutsa cikin Masallacin Qudus tare da rera taken muzanta addinin Musulunci.
-
'Yan Sahayoniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Kudus
May 17, 2018 18:57A yau alhamis da musulmin palasdinu su ka fara azumin watan Ramadhan, 'gwamman 'yan sahayoniya sun kutsa cikin masallacin kudus
-
'Yan Sahayoniya Suna Ci Gaba Da Keta Hurumin Masallacin Kudus
Jan 22, 2018 06:20Majiyar Palasdinawa ta ce; yahudawa 'yan share-wuri-zauna fiye da 50 suka kutsa cikin masallacin na Kudus bisa kariyar 'yan sahayoniya.
-
Sojojin Isr'aila Sun Yi Awon Gaba Da Masu Gadin Masallacin Quds
Dec 04, 2017 12:59Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa.
-
Dariruwan Palastinawa Sun Gudanar Da Sallar Juma'a A Masallacin Aksa.
Aug 04, 2017 19:01Bayan kwashe makuni uku na hana gudanar da sallar juma'a a masallacin Aksa, a wannan juma'a dariruwan Palastinawa sun gudanar da salla cikin yanayi na tsaro.