-
Kungiyar Hamas Ta Bukaci Ci Gaba Da Kokarin Kare Masallacin Qudus
Jul 31, 2017 06:19Shugaban bangaren siyasar kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ya jaddada bukatar ci gaba da kokarin kare birnin Qudus da Masallacin Aksa daga mamayar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Jagoran Juyi: Aikin Haji Dama Ce Ta Daukar Mataki Akan Masallacin Kudus.
Jul 30, 2017 18:58Ayatullahi Sayyid Ali Khamnei da ya gana da jami'an hukumar alhazai ta Iran ya kara da cewa;A yayin aikin haji ne al'umar musulmi za su dauki matakin da ya dace akan halin da masallacin kudus ya ke ciki.
-
Netanyahu: Dole Ne A Ci Gaba Da Tsaurara Bincike A Kan Palastinwa A Quds
Jul 26, 2017 12:01Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Al-Azhar Ta Ja Kunnen "Isra'ila" Kan Ci Gaba Da Keta Hurumin Masallacin Kudus
Jul 22, 2017 05:48Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ta ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus mai alfarma da take yi, don kuwa hakan lamari ne da musulmi ba za su iya rufe ido kansa ba.
-
MDD Ta Bukaci Kawo Karshen Duk Wani Rikici A Masallacin Qudus
Jul 19, 2017 06:35Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada bukatar kawo karshen duk wani rikici tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da al'ummar Palasdinu a Masallacin Qudus.
-
Manufar Makircin Yahudawan Sahayoniyya Kan Masallacin Qudus Da Taimakon Masarautar Saudiyya
Jul 17, 2017 07:59A daidai lokacin da gwamnatin yahudawan sahayoniyya ke ci gaba da aiwatar da makirce-makircenta kan Masallacin Qudus musamman a cikin 'yan kwanakin nan, wani shahararren malamin masarautar Saudiyya ya furta furucin karfafa yahudawan kan mummunar aniyarsu dangane da Masallacin na Qudus.
-
Isra'ila Ta Hana Gudanar Da Sallar Juma'a A Cikin Masallacin Quds A Yau
Jul 14, 2017 10:42Sakamakon musayar wutar da aka yi yau tsakanin Palastinawa 'yan gwagwarmaya da kuma jami'an 'yan sanda yahudawan sahyuniya a bakin kofar masallacin Quds, Isra'ila ta sanar da hana sallar Juma'a a yau a cikin masallacin.
-
Palasdinu: "Yan sahayoniya Sun kai Hari A Masallacin Kudus.
Mar 26, 2017 12:42Yahudawa 'yan share wuni zauna sun kai hari a masallacin Kudus a jiya lahadi.
-
Dariruwan Yahudawan Sahayina sun kai farmaki kan Masallacin Aksa
Feb 15, 2017 16:42Dariruwan Yahudawa 'yan kama guri zauna tare da goyon bayan Dakarun HKI sun kai farmaki kan Masallacin Aksa tare da hana Palastinawa shiga cikin Masallacin.
-
Isra'ila Ta Gina Makeken Rami A Karkashin Masallacin Quds
Dec 29, 2016 06:59Ministan al’adu na Isra’ila ya ce sun gina wani ramin karkashin kasa da ya hada Wadil Hulwa da kuma Babul Magariba da ke gefen masallacin Aqsa.