-
Shugaban AU Ya Bukaci Daukar Matakan Hana Aukuwar Tashe-tashen Hankula A Afrika
Mar 19, 2019 06:20Shugaban kungiyar tarayya Afrika, na wannan karo, kana shugaban kasar Masar Abdel-Fattah al-Sisi ya bukaci kwamishinan kungiyar, Moussa Faki, da a dauki kwararan matakan rigakafin tashe tashen hankula domin bunkasa cigaban nahiyar Afrika cikin sauri.
-
Sojojin Masar Sun Halaka 'yan Ta'adda 46
Mar 11, 2019 15:05Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da halaka 'yan ta'adda 46 a cikin yankin Sinai ta arewa.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Kan Halin Da Fursunonin Siyasa Suke Ciki A Bahrain
Mar 11, 2019 15:05Kwamitin katre hakkin bil adama na majalisar diniin duniya ya yi kakkausar suka dangane da halin da fursunonin siyasa suke ciki a kasar Bahrain.
-
Masar Ta Ce Isra'ila Na Kokarin Rarraba Kawunan Shugabanin Afirka
Feb 27, 2019 08:15Mataimakin ministan harakokin wajen Masar ya ce a halin da ake ciki yanzu mahukuntan haramtacciyar kasar Isra'ila na kokarin rarraba kawunan kasashen Afirka
-
Zimbabwe Ta Rage Darajar Kudin Kasarta Saboda Matsalolin Tattalin Arziki
Feb 25, 2019 15:07Gwamnatin kasar Zimbabwe ta sanar rage darajar kudin kasar da nufin tunkarar matsalolin tattalin arziki da kasar take fama da su.
-
Gwamnatin Kasar Masar Tana Goyon Bayan Dunkulewar Kasar Iraqi
Feb 25, 2019 05:44Shugaban kasar Masar Abdul Fattah Assisi ya ce gwamnatinsa tana goyon bayan dunkulewar kasar Iraqi.
-
Masar: An Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Wasu Mutane
Feb 20, 2019 17:52Kafafen watsa labarun Masar sun ce an zatar da hukuncin kisa akan mutane 9 wadanda aka samu da laifi wajen kai wa babban mai shigar da kara na kasar hari
-
Masar: An Kai Harin Ta'addanci A Birnin Alkahira
Feb 19, 2019 12:23Harin ta'addancin ya yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaro 3 da kuma jikkata wasu ukun
-
An Hallaka Mayakan (IS) Bakwai A Masar
Feb 17, 2019 10:37Rundinar sojin kasar Masar, ta sanar da hallaka mayakan kungiyar (IS), guda bakwai, a yayin da suka kai hari kan wani shingen bincike na soji a arewacin yankin Sinai.
-
Majalisar Dokokin Kasar Masar Ta Amince Da Batun Tsawaita Shugabancin Shugaban Kasar
Feb 14, 2019 19:16Majalisar dokokin kasar Masar ta fara aikin tattauna batun gudanar da gyara wa kundin tsarin mulkin kasar wanda zai bawa shugaba Abdulfattaha Assisi damar shugabancin kasar har zuwa shekara ta 2034.