Pars Today
Ziyarar da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo yake yi a wasu kasashen gabas ta tsakiya ba zasu kai ga manufar Amurka na wannan ziyarar ba.
Dan wasan kwallon kafa na kasar Masar Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafan nahiyar Afirka na shekarar 2018, dan wasa na farko da ya lashe wannan lambar yabo shekaru biyu a jere.
Hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF, ta mallaka wa kasar Masar, ragamar gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika na 2019, bayan data kwace nauyin gudanar da gasar ga kasar Kamaru.
Jaridar al-yaum al-sabi'i ta Masar ta dauki labarin da ke cewa; Kotun sake nazarin shari'a ta kasar ta tabbatar da hukuncin shekaru 10 akan shugaban kungiyar Ikhwanul-Muslimin Muhammad Badi'i
Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa sojoji biyu ne suka rasa rayukansu a lardin Sinaa ta Arewa a yau Litinin saboda taka nakiyan da motarsu ta yi, sannan wasu 6 kuma suka ji rauni
Sojojin kasashen Masar, Nijeriya, Sudan da kuma Burkina Faso sun fara wani atisayen soji na hadin gwiwa a tsakaninsu a wani sansanin sojin kasar Masar.
Rundunar sojan kasar Masar da wasu kasashen Afirka suka fara wani atisayen soja na hadin gwiwa game da yaki da ayyukan ta'addanci.
Jaridar Yaum as-sabi ta kasar Masar ta dauki labarin da yake cewa sojojin kasar sun yi nasarar kashe Abu Malik al-Misri wanda babban kwamanda ne na 'yan ta'adda
Jakadan kasar Sudan a kasar Rasha, Nader Babakir, ya sanar da cewa kasashen Sudan da Masar suna shiri kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa tsakaninsu da nufin kare kan iyakokin kasar.
Wata kotu a Masar ta tabbatar da hukuncin kisa ga mutum tara da aka samu da laifin kisan mai shigar da kara na gwamnatin kasar a cikin shekara 2015 a birnin Alkahira.