-
Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Masar A Yankin Kudancin Kasar
Jan 17, 2017 04:48Wasu gungun 'yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan wajen binciken ababan hawa da ke yankin kudancin kasar Masar, inda suka kashe jami'an tsaro akalla takwas tare da jikkata wasu na daban.
-
Kotun Koli A Masar Tayi Watsi Da Baiwa Saudiyya Tsibirai
Jan 16, 2017 11:53Kotun kolin gudanarwa a Masar tayi watsi da matakin gwamnatin Abdul fatah Al'Sisi na mallakawa masarautar Saudiyya wasu tsibiran kasar guda biyu.
-
Kasar Masar Ta Dakatar Da Zirga Zigan Jiragen Saman Kasar Zuwa Saudia
Jan 15, 2017 08:18Gwamnatin kasar masar ta bada sanarwan dakatar da zirga zirgan jiragen saman kasar zuwa kasar saudia a saufiyar yau lahadi.
-
Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya
Jan 11, 2017 15:42Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.
-
Kwamitin Tsaron majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Allawadai Da Harin yankin Sinai Na Masar
Jan 10, 2017 08:45Kwamitin tsaron majalisar dinkin ya yi tir da Allawadai da harin ta'addancin da aka kai jiya a yankin Sinai na kasar Masar, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 9 tare da jikkatar wasu da dama.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar
Jan 09, 2017 14:43A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar
Jan 09, 2017 13:01A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.
-
Masar: An kashe Sojan Masar Guda A Yankin Sina
Jan 07, 2017 15:43Masu dauke da makamai sun kashe wani sojan masar guda a yankin Sina ta arewa.
-
An Cafke Daya Daga Cikin wadanda Ake Zargi Da Kai Hari Kan Majami'ar Alkahira
Jan 06, 2017 01:46Jami'an tsaron kasar Masar sun cafke daya daga cikin mutanen da ake zargi da hannu a harin da aka kai kan majami'ar mabiya addinin kirista a birnin Alkahira.
-
Jami'an Al-Azhar Ta Kasar Masar Ta Jaddada Bukatar Hadin Kai Tsakanin Musulmi Da Kirista
Jan 05, 2017 11:16Shugaban Jami'an al-azhar ta kasar Masar Ahmad Attayyeeb ya jaddada bukatar musulmi su hada kai da kiristoci don magance matsalolin da duniya ta ciki musaman na ayyukan da'attanci da kuma rigingimu a tsakaninsu.