-
Sudan Da MDD Sun Cimma Yarjejeniyar Ficewar Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Daga Darfur
Mar 18, 2018 16:14Gwamnatin Sudan da Majalisar Dinkin Duniya sun cimma yarjejeniyar dangane da fara aiwatar da matakin farko na ficewar sojojin tabbatar da zaman lafiya na majalisar da suke yankin Darfur zuwa karshen watan Yunin wannan shekarar.
-
Gabon Ta Sanar Da Anniyar Janye Sojojinta Daga Tawagar MINUSCA
Mar 11, 2018 05:51Kasar Gabon ta sanar da aniyarta ta janye sojojinta 450, daga cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD, dake aiki a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
Siriya : MDD, Ta Bukaci A Sake Bude Hanyoyin Shigar Da Kayan Agaji A Ghouta
Mar 07, 2018 05:47Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a sake bude hanyoyin shigar da kayan agaji a yankin gabashin Ghouta na kasar Siriya.
-
An Zargi Tsohon Wakilin MDD A Yamen Da Ci Gaba Da Yin Karya Kan Kasar
Mar 05, 2018 12:31Shugaban Kwamitin Kolin Juyin Juya Hali a kasar Yamen ya jaddada cewa: Tsohon wakilin Majalisar Dinkin Duniya a Yamen yana ci gaba da shirga karya kan kasar.
-
MDD Ta Dakatar Da Aikin Agaji A Arewa Maso Gabashin Nijeriya Bayan Harin B/Haram
Mar 04, 2018 05:52Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da dakatar da ayyukan agajin da take gudanarwa a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya bayan wani hari da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai da yayi sanadiyyar mutuwar wasu jami'an ba da agajinta su 3 da kuma batar wasu ukun na daban da ake zaton an sace su ne.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Mali
Mar 03, 2018 12:32A rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar yana nuni da cewa: Ana ci gaba da samun bullar matsalar tashe-tashen hankula a kasar Mali.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da hare Hare A Ouagadougou Na Burkin Faso
Mar 03, 2018 05:50Majalisar dinkin duniya ta fitar wani bayani da ke yin Allah wadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kaddamar a jiya Juma'a a birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso.
-
Mali : Bom Ya Kashe Jami'an Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD 4
Mar 01, 2018 11:17Majalisar Dinikin Duniya ta tabbatar da mutuwar wasu jami'an na kiyaye zaman lafiya hudu a Mali, a lokacin da motarsu ta taka wasu boma-bomai.
-
Jakadan MDD A Burundi Ya Nuna Damuwarsa kan Rikicin Kasar
Feb 27, 2018 08:09Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman a kasar Burundi Michel Kafando ya nuna damuwarsa yadda rikicin kasar Burunci yaki ci yaki cinyewa.
-
Sudan Ta Kudu Na Fama Da Fari
Feb 26, 2018 19:09Majalisar Dinkin Duniyar ce ta sanar da bullar fari a cikin sassa daban-daban na kasar Sudan Ta Kudun.