-
MDD Ta Bukaci A Aiwatar Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 26, 2018 11:19Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Aike Da Taimako Ga 'Yan Gudun Hijira A Sudan Ta Kadu
Feb 21, 2018 17:38Majiyoyin majalisar dinkin duniya sun sanar da aikewa da taimako ga mutane fiye da miliyan biyar da suke bukatar dauki a kasar Sudan ta kudu.
-
Mahmoud Abbas Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Amince Da Kasar Palasdinu
Feb 21, 2018 05:54Shugaban Palasdinawa Mahmoud Abbas, ya yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya kira taron kasa da kasa wanda zai kai ga amincewa da kasar Palasdinu bisa yarjejeniyar kan iyaka ta shekarar 1967 da aka shata.
-
MDD: Myanmar Tana Ci Gaba Da Hana Musulman Rohingya Komawa Gida.
Feb 14, 2018 06:17Gwamnatin kasar Myanmar ta ki barin musulman Rohingya komawa gida duk tare da yerjejeniyar da tacimma da kasar Bangladesh kan hakan da kuma bukatar majalisar dinkin duniya na tayi hakan.
-
Sabon Zargin Tawagar MDD Da Lalata A (DRC)
Feb 13, 2018 16:41Tawagar MDD dake aikin wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar demokuradiyar Congo ta karbi rahotannin wasu zarge-zargen aikata ba daidai ba, ciki har da wasu laifukan yin lalata guda uku da ake zargin ma'aikatan nata da aikatawa.
-
Tanzaniya Ta Janye Daga Shirin Taimakawa 'Yan Gudun Hijira
Feb 11, 2018 04:10Kasar Tanzaniya ta sanar da janyewa daga wani shirin Majalisar Dinkin Duniya na taimakawa 'yan gudun hijira.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Tattauna Matsalolin Da Suke Ci Gaba Da Addabar Kasar Siriya
Feb 09, 2018 06:37Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kawo karshen zamansa kan matsalolin da suke ci gaba da addabar kasar Siriya ba tare da daukan wani mataki ba a jiya Alhamis.
-
MDD: Fiye Da Mutanen Libya Miliyan Daya Ne Suke Bukatar Agaji
Feb 08, 2018 12:18Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa tana da bukatuwa da dalar Amurka miliyan 313 domin taimakawa mutanen Libya miliyan guda a cikin 2018
-
MDD Ta Damu Da Tisa Keyar 'Yan a Waren Kamaru Daga Najeriya
Feb 01, 2018 18:15Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (HCR) ta nuna matukar damuwa dangane da matakin mahukuntan Najeriya na tisa keyar 'yan a waren Kamaru zuwa birnin Yaoude.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Kyautata Rayuwar Mutanen Afrika
Jan 30, 2018 12:14Babban sakataren Majalisar dinkin duniya António Guterres ya yi kira ga shuwagabannin kasashen Afrika da su kyautata rayuwar mutanen kasashensu don hana su shiga gudun hijira ba bisa ka'ida ba.