-
Martanin Majalisar Dinkin Duniya Kan Shirin Zaben Shugabancin Kasa A Masar
Jan 25, 2018 06:31Majalisar Dinkin Duniya ta maida martani kan tsoma bakin rundunar sojin Masar a harkokin siyasar kasar tare da jaddada bukatar gudanar da zabuka a kasar cikin 'yanci.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Rikicin Yankin Afrin Na Kasar Siriya
Jan 21, 2018 07:10Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwarta kan rikicin da ya kunno kai tsakanin sojojin Turkiyya da mayakan kurdawan kasar Siriya a yankin Afrin da ke arewacin kasar ta Siriya.
-
Majalisar Dinkinn Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Tagwayen Hare-Haren Ta'addancin Da Aka Kai A Kasar Iraqi
Jan 16, 2018 06:38Babban sakataren Majalisar dinkin duniya ya yi Allah wadai da hare-haren ta'addanci guda biyu da aka kai birnin Bagdaza a jiya Litinin.
-
MDD Za Ta Binciki Jirgin Ruwa Mai Makare Da Abubuwan Fashewa
Jan 15, 2018 11:49Manzon mUsamman na MDD a kasar Libya, Gassan Salamah, ya ce; Majalisar za ta aike da kwararru domin yin bincike akan jirgin ruwan kasar Turkiya mai makare da abubuwa masu fashewa
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Akan Halin Da Kasar Tunisiya Take Ciki
Jan 13, 2018 12:23Ofishin kare hakkin bil'adama na MDD ne ya bayyana damuwa akan adadin masu Zanga-zangar tsadar rayuwa da aka kama
-
Jakadun Kasashen Afirka 54 A MDD Sun Fitar Da Bayanin Yin Tir Da Donald Trump
Jan 13, 2018 12:05Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jakadun na kasashen Afirka sun fitar da bayani ne wanda kuma ya kunshi kira ga shugaban na Amurka da ya janye abinda ya furta, ya kuma nemi gafara
-
MDD:Cin Mutuncin Da Shugaba Trump Ya Yiwa Afirka Abin Kunya ne
Jan 12, 2018 19:10Hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta bayyana cin mutuncin da Shugaba Trump na Amurka ya yi kan al'ummar Afirka a matsayin abin kunya da wariyar launin fata
-
Kwamitin Tsaron M.D.Duniya Zai Yi Zama Kan Tarzomar Da Ta Kunno Kai A Kasar Iran
Jan 05, 2018 06:41Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da zaman taro na musamman kan tarzomar da ta kunno kai a Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kwanakin baya.
-
MDD:Sharadin Farfado Da Kasar Sudan Ta Kudu, Zartar Da Yarjejjeniyar Sulhu
Jan 02, 2018 06:27Mataimakiyar Sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Kan al'amuran wanzar da zaman lafiya ta sanar a jiya Litinin cewa duk wani shiri na farfado da kasar Sudan ta kudu ba zai yiwo ba har sai an zartar da yarjajjeniyar sulhun da aka cimma a shekarar 2015.
-
Rahoton MDD Ya Nuna Cewa Jami'an Sojojin Myanmar Sun Kona Kauyukan Musulman Rohingya
Jan 01, 2018 11:47Majalisar dinkin duniya ta fitar da rahoto wanda ke cewa jami'an sojojin kasar Myanmar sun kona gidaje, kauyuka da kuma gonaki mallakin musulmai yan kabilar Rohingya.