-
MDD Za Ta Dakatar Da Ma'aikatan Ta 131.
Dec 27, 2017 18:14Kakakin Saktare Janar na MDD ya bayyana cewa, Majalisar za ta dakatar da ma'aikatanta 131 saboda ta rage kudaden da take kashewa
-
Tsayin Dakan Kasashen Afirka Wajen Tinkarar Barazanar Trump Kan Qudus
Dec 25, 2017 05:17A daidai lokacin da gwamnatin Amurka take ci gaba da barazana ga kasashen duniya dangane da batun Kudus, kasashen Afirka suna daga cikin kasashen duniya da suka tsaya kyam wajen goyon bayan al'ummar Palastinu da kuma yin watsi da matsayar shugaban Amurkan kan birnin Kudus.
-
An Nada Shugabar Asusun Kula Da Kananen Yara Na MDD UNICEF
Dec 23, 2017 11:19An nada Henrietta Fore 'yar kasar Amurka shugaban Asusun kula da kananen yara na Majalisar Dinkin Duniya.
-
Babban Zauren MDD Ya Yi Watsi Da Matsayin Amurka Kan Qudus
Dec 22, 2017 07:09A kada kuri'ar aka yi a babbann zauren MDD a jiya Alhamis kasashen duniya 128 suka yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka kan birnin Qudus.
-
Human Right Watch: Lokaci Yayi Da Za A Sanya Wa Yarimar Saudiyya Takunkumi
Dec 21, 2017 18:21Kungiyar Kare Hakkokin Bil'adaman nan ta Human Rights Watch ta bukaci da a sanya wa Yarima mai jiran gado na Saudiyya takunkumin Majalisar Dinkin saboda jagorantar ci gaba da kai hare-haren wuce gona da irin da ake yi wa al'ummar Yemen.
-
MDD Na Zaman Gaggawa Kan Batun Kudus
Dec 21, 2017 10:30A wannan Alhamis babban zauren MDD ke wani zaman gaggawa, inda kuma za'a kada kuri'a kan nuna adawa da matakin shugaba Trump na Amurka na ayyana birnin Kudus a matsayin fadar gwamnatin yahudawa sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Cewa: An Samu Karuwar 'Yan Gudun Hijira A Duniya
Dec 21, 2017 05:53Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijira sun karu a duniya, inda daga shekara ta 2000 zuwa yanzu aka samu karuwar 'yan gudun hijirar har zuwa kashi 48 cikin dari.
-
MDD Tana Kokarin Hada Kan Yan Siyasa A Kasar Libya
Dec 20, 2017 06:23A kokarin da MDD take yi don hada kan yan siyasar kasar Libya manzon musamman na Majalisar a kasar ya ziyarci majalisar dokokin kasar da ke zama a garin Tabruk daga gabacin kasar a jiya Talata.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus
Dec 19, 2017 05:35Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da hawa kujerar nakin da Amurka ta yi dangane da kudurin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniay da ya bukaci Amurkan da ta janye sanarwar da ta yi na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Zarif:Iran Za Ta Kai Karar Amurka A Gaban MDD
Dec 17, 2017 06:37Ministan harakokin wajen Iran ya tabbatar da cewa Jamhuriyar musulinci ta Iran za ta shigar da karar Amurka a gaban Majalisar dinkin Duniya kan da'awar da wakiliyar Amurka a MDD ta yi na cewa Iran din na bawa kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen makamai.