-
Nasarar Dakarun hadin gwiwar Iraki a yammacin Mausil
Feb 24, 2017 05:50Dakarun hadin gwiwar Iraki sun hallka sama da 'yan ta'addar ISIS 50 a garin Tal'afar na yammacin Mausil
-
Dakarun Gwamnatin Iraki Sun kwao Filin jirgin sama na garin Mausil daga yan tawaye
Feb 23, 2017 10:53Dakarun Gwamnatin Iraki sun samu nasarar kwace filin jirgin sama na garin Mausil daga hanun 'yan ta'addar ISIS.
-
Dakarun Iraki na ci gaba da Dannawa yammacin Mausil
Feb 22, 2017 10:59Dakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar tsarkaka wani kauye daga kewayen garin Tal'afar dake yammacin garin Mausil.
-
Sojojin Iraki Sun Kwato Wasu Garuruwam Yammacin Mosul Daga Hannun 'Yan ISIS
Feb 20, 2017 06:23Sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato wasu garuruwa da suke wajen garin Mosul bayan kaddamar da farmakin karshen a jiya Lahadi da nufin kwato Yammacin garin Mosul din da ya rage a hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS).
-
MDD ta damu kan mawuyacin halin da Al'ummar yammacin Mausil ke ciki
Feb 15, 2017 16:15MDD ta nuna damuwa kan mawuyacin hali da mazauna yammacin garin Mausil na kasar Iraki ke ciki.
-
Iraki: An Kashe 'Yan kungiyar Ta'adda Ta Da'esh A gundumar Nainawa
Feb 04, 2017 19:24Jiragen yakin Iraki sun kashe 'yan kungiyar Da'esh masu yawaa gundumar Nainawa a yau asabar.
-
Iraki: An halaka 'yan ta'adda masu yawa a birnin Musel.
Jan 23, 2017 19:06Ma'aikatar tsaron Iraki ta sanar da kashe 'yan kungiyar Da'esh da dama a gabacin birnin Musel.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da Samun Nasara Kan 'Yan Ta'addan Da'ish A Mosel
Jan 19, 2017 16:32Majiyar tsaron Iraki ta sanar da halakan 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da dama ciki har da mataimakin shugaban kungiyar Abubakar Bagadadi a harin da jiragen saman yakin sojin kasar suka kaddamar kan sansanin 'yan ta'addan.
-
Dakarun Iraki Sun Killace Mayakan 'Yan Ta'adda Na ISIS A Yammacin Mausul
Jan 15, 2017 19:04A ci gaba da fatattkar 'yan ta'addan ISIS da dakarun kasar Iraki ke yi a gundumar Nainawa, a yau sun killace adadi mai yawa na 'yan ta'adda a yammacin birnin Mausul, babban birnin lardin Nainawa.
-
Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Yakin Kwato Garin Mosul
Jan 08, 2017 06:36Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa sojojin kasar na kusa da kwace kogin Dijlah (Tigris) da ya ratsa tsakiyar garin Mosul lamarin da ya ke ci gaba da tilastawa 'yan ta'addan Daesh ja da baya a kokarin da sojojin suke yi na kwace garin daga hannun 'yan ta'addan.