-
Kishirwa Ta Kashe Bakin Haure 44 A Hamadar Nijar
May 31, 2017 19:08A Jamhuriya Nijar an gano gawarwakin bakin haure 44 da kishirwa ta kashe a hamadar sahara a kokarinsu na shiga Libiya, a lokacin da motarsu ta lalace.
-
G7 : Isufu Na Nijar Ya Bukaci A Magance Rikicin Libiya Cikin Gaggawa
May 27, 2017 15:24Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya NIjar ya bukaci mayan kasashen duniya na G7 dasu gaggauta daukar matakai na kawo karshen rikicin Libiya.
-
Nijar: Dubban 'Yan Ci-rani Sun Tsira Daga Mutuwa
May 20, 2017 06:23Sojojin Kasar Nijar sun sanar da ceto da 'yan ci ran masu yawa daga hannun masu fasa kwaurin mutane.
-
Nijar / Ta'addanci : An Rufe Wasu Kasuwanni Da Takaita Zirga-zirga Ababen Hawa
May 18, 2017 17:52Hukumomi a yankunan dake yammaci a Nijar sun sanar da fara aiki da wata doka data tanadi takaita zirga-zirga ababen hawa da kuma rufe wasu kasuwanni saboda barazanar yan ta'adda dake shigowa kasar daga Mali.
-
Kasashen Nijar, Mali Da Chadi Sun Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare A Fagen Lamurran Shari'a
May 11, 2017 05:51Kasashen Nijar, Mali da Chadi sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta aiki tare a tsakaninsu a fagen lamurran da suka shafi shari'a a kokarin da kasashen suke yi na fada da matsaloli na tsaro da suke fuskanta.
-
Nijar : Isufu Ya Taya Sabon Shugaban Faransa Murna
May 10, 2017 05:49Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar ya taya sabon shugaban kasar faransa Emanuelle Macron murna akan nasara lashe zaben shugabancin kasar.
-
An Dage Ziyarar Da Shugaban Nijar Zai Kai Nijeriya Don Ganawa Da Buhari
May 05, 2017 09:46Fadar shugaban kasar Nijeriya ta sanar da soke ziyarar da a baya aka shirya shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou zai kai Nijeriya don ganawa da takwararsa na kasar Muhammadu Buhari har sai zuwa wani lokaci na gaba.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Niger A Yankin Yammacin Kasar
May 03, 2017 16:52Gwamnatin Jamhuriyar ta tabbatar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki tare da kashe sojojin kasarta biyu a yankin yammacin kasar.
-
Shugaban Kasar Nijer Ya Jadadda Aniyarsa Ta Yaki Da Ta'addanci.
Apr 29, 2017 05:44Shugaban Kasar Nijer Ya Jadadda aniyarsa na kalubalantar barazanar ta'addanci a yankunan dake kan iyakokin kasar
-
Shugaban Kasar Nijer Ya Jadadda Aniyarsa Na Yaki Da Ta'addanci.
Apr 29, 2017 05:43Shugaban Kasar Nijer Ya Jadadda aniyarsa na kalubalantar barazanar ta'addanci a yankunan dake kan iyakokin kasar