-
Sankarau Ya Kashe Mutane 120 A Nijar
Apr 21, 2017 17:04Wani rahoto da MDD ta fitar ya nuna cewa mutane 120 ne ciwan sankarau ya kashe a Jamhuriya Nijar.
-
Nijar : Isufu Ya Canza Ministan Ilimi Mai Zurfi, Bisa Bukatar Dalibai
Apr 19, 2017 05:23Shugaba Isufu Mahamadu na jamhuriya Nijar ya aiwatar da wani gajeren garen bawul a majalisar ministocinsa inda ya sauya ministan ilimi mai zurfi na kasar Ben Omar kamar yadda daliban kasar suka bukata.
-
An Kama Wasu 'Yan Sanda Su 3 Saboda Zargin Cin Zarafin Dalibai A Nijar
Apr 17, 2017 10:39Rundunar ‘yan sandan Jamhuriyar Nijar ta kama wasu 'yan sandan su uku saboda zargin da ake musu na cin zarafin wasu dalibai ta hanyar bugu da cin mutumcinsu a yayin tarzomar da daliban suka yi a birnin Yamai ranar litinin din da ta gabata.
-
Shugaban Nijer Ya Bukaci Dalibai Da Su Kawo Karshen Zanga-Zangar Da Suke Yi
Apr 16, 2017 10:59Shugaban kasar Nijer Mahamadou Issoufou ya bukaci daliban jami'oin kasar da su kawo karshen zanga-zanga da nuna rashin amincewar da suke yi.
-
'Yan Adawar Nijar Sun Yi Allah Wadai Da Amfani Da Karfi Kan Dalibai
Apr 13, 2017 05:50Gungun 'yan adawa na FRDDR a Jamhuriya Nijar ya fitar da sanarwar yin Allah wadai da arangamar da jami'an tsaron kasar sukayi da dalibai dake nema ga gwamnati data shafe masu hawaye dangane da halin tabarbarewar ilimi a kasar.
-
Rahotanni: Sojojin Nijar Sun Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasr
Apr 10, 2017 17:38Rahotanni daga kasar Nijar sun bayyana cewar sojojin kasar sun kashe mayakan Boko Haram sama da 50 a yayin wata musayar wuta da ta gudana tsakanin bangarorin biyu a kusa da garin Gueskerou da ke jihar Diffa da ke kudu masu gabashin Jamhuriyar ta Nijar.
-
Nijar : Kungiyoyin Fararen Hula Sun Shiga Da kara Kan Badakalar Urenium
Apr 01, 2017 11:16Kungiyoyin fararen hula Jamhuriya Nijar sun shiga da wata kara gaban kotun Yamai, kan badakalar kudaden nan na Urenium.
-
Shugabannin Kasashen Nijar Da Faransa Sun Tattauna A Paris
Mar 31, 2017 18:56A yau juma'a shugabannin kasashen Nijar da Farasna sun tattauna akan bunkasa alakar kasashen biyu.
-
Nijar: Ba Zan Nemi Wa'adi Na Uku Ba, Inji Isufu
Mar 31, 2017 09:55Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya Nijar ya yi alkawarin cewa ba zai nemi yin wa'adin mulki na uku ba, kuma babban fatansa shi ne ganin ya mutunta kundin tsarin mulkin kasar.
-
Fataucin Makamai Da Miyagun Kwayoyi Na Dada Karuwa A Nijar
Mar 28, 2017 17:42Rahotanni daga Nijar na cewa jami'an tsaron kasar a yankin Aderbisanat dake arewacin kasar sunyi nasara cafke makaman yaki kirar kalasknikov guda biyar da harsashai masu yawa ake shirin fataucinsu zuwa Diffa daga Zinder.