-
Kotu ta bada belin wadanda ake zarkin da yunkurin juyin milki a Nijer
Mar 25, 2017 06:49Kotu a Jumhoriyar Nijer ta bada belin Mutanen da aka cabke kan zarkin da hanu a yunkirin juyin milki a ranar 18 ga watan Decembar 2015.
-
Nijar : An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Badakalar Kudaden Urenium
Mar 18, 2017 02:23Majalisar dokoki a Jamhuriuya Nijar ta amunce da kafa wani kwamitinta da zai binciki badakalar nan ta wasu makuden kudaden Urenium da aka ce an karkata akalarsu daga Paris zuwa a wani banki dake birnin Dubai.
-
Kotu Ta yankewa Hamma Amadou Hukuncin daurin shekara guda a gidan Yari
Mar 14, 2017 02:24Kotun daukaka kara A jamhuriyar Nijer ta yanke wa madugun 'yan adawa Hamma Amadou hukuncin daurin shekara daya a gidan yari bisa safarar jarirai.
-
An fara Shari'ar wadanda ake zarki da alaka da kungiyar Boko Haram a Nijer
Mar 10, 2017 14:32Kotu a Nijer ta fara shari'ar Mutanan da ake zarki da alaka da kungiyar Boko Haram
-
'Yan Ta'adda Sun Kashe Jami'an Tsaron Nijar Hudu
Mar 06, 2017 13:46Rahotanni daga Nijar na cewa akalla jami'an tsaron Jandarman kasar hudu ne suka rasa rayukansu a yayin wani hari da ake kautata zaton 'yan ta'adda sun kai masu a yankin Wanzarbe dake jihar Tillaberi.
-
Nijar: 'Yan Boko Haram 130 Suka Mika Wuya
Mar 06, 2017 02:22A jamhuriya Nijar 'yan boko haram 130 ne suka mika wuya ga hukumomin kasar tun bayan da gwamnatin kasar ta shelanta yin ahuwa ga duk wani dan kasar da ya tuba ya raba gari da kungiyar.
-
Tawagar Kwamitin Tsaron MDD Ta Isa Jahar Borno Ta Najeriya
Mar 05, 2017 14:06Tawagar kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ta isa birnin Maiduguri na jahar da ke arewa maso gabashin najeriya a yau, domin duba halin da ake ciki kan matsalolin da ake fuskanta sakamakon ayyukan kungiyar Boko Haram.
-
Tawagar MDD Ta Gana Da Hukumomin Nijar Da Chadi
Mar 05, 2017 07:49Tawagar kwamitin tsaro na MDD dake ran gadi a yankin tafkin Chadi ta samu ganawa da hukumomin Nijar dana Chadi .
-
'Yan Adawa Sun yi gagarumar zanga-zanga a Nijer
Mar 04, 2017 14:11Dubban magoya bayan kawancen jam'iyyun adawa na FRDD a Jamhuriyar Nijar sun gudanar da gagarumar anga-zanga a harabar majalisar dokokin kasar dake Niamey fadar milkin kasar
-
Nijar : An Kafa Dokar Ta Baci A Wasu Yankuna 7
Mar 04, 2017 07:11Gwamnatin Nijar ta kafa dokar ta baci a wasu yankuna bakwai dake kan iyaka da kasar Mali, sakamakon barazanar ayyukan ta'addanci da al'umma yankunan ke fuskanta.