-
Za a kara yawan Sojojin Faransa a kan iyakar kasar Nijer da Mali
Feb 26, 2017 14:32Ma'aikatar tsaron Faransa ta sanar da cewa za ta kara yawan Sojojin ta a kan iyakar kasar Nijer da Mali.
-
Nijar : Kungiyar Alkalai Ta Bukaci A Gurfanar Da Ministan Kudi
Feb 25, 2017 14:05Kungiyar alkalai ta kasa a Nijar ta bukaci ministan kudi na kasar Hasumi Masa'udu da ya mika kansa ga kotu domin yin bayyani akan badakalar nan ta gano wasu makuden kudade na Urenium da aka zuba a wani banki a Dubai da aka ambato sunansa.
-
An kai hari kan Dakarun Nijer a kan iyakar kasar da Mali
Feb 24, 2017 01:44Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wani karamin barikin sojin Nijar dake kusa da kan iyakar kasar da Mali.
-
Goyon bayan Nijer a kan yaki da ta'addanci
Feb 23, 2017 07:23Shugaban Kasar Nijer ya bayyana goyon bayan kasar sa a kan yaki da ta'addanci da kuma masu tsatsaurar akida a yankin
-
Nijar Ta Sanar Da Murkushe Cutar Zazzabin Rift Valley
Feb 15, 2017 02:24Hukumomin kiwon lafiya a Jamhuriyar Nijar ta sanar da shawo kan cutar zazzabi Rift Valley dake yaduwa daga dabbobi zuwa mutane.
-
Kasashen Nijar, Burkina Faso Da Mali Sun Amince Da Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Na Fada Da Ta'addanci
Jan 25, 2017 14:51Shugabannin kasashen Nijar, Burkina Faso da Mali sun amince da kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu da nufin fada da ta'addanci da matsalar rashin tsaro da suke fuskanta a kan iyakokin su.
-
Nijar: Fiye Da Mutane 20,000 Ne Su ka Yi Zanga-zangar Nuna Goyon Gwamnati:
Jan 09, 2017 02:55Dubban mutane sun yi zanga-zangar nuna goyon bayan shugaba Muhammadu Issoufu a birnin Yamai Na Jamhuriyar Nijar.
-
'Yan Boko Haram Sun Sake Mika Wuya A Nijar
Jan 06, 2017 05:50Kimanin mayakan boko Haram ashirin ne a jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar suka mika wuya ga hukumomi, kamar yadda ministan cikin gida na kasar ya sanar.
-
Nijar Za Ta Gaggauta Yiwa Masu Zargin Alaka Da Boko Haram Shari'a
Dec 30, 2016 14:03Gwamnatin Nijar ta ce zata gaggauta aiwatar da shirin yiwa wadanda ake tsare da yau sama da shekara guda bisa zargin alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram shari'a.
-
Nijar : 'Yan Boko Haram Kimanin 30 Sun Mika Wuya
Dec 28, 2016 02:59Hukumomi a Jamhuriya Nijar sun ce 'ya'yan kungiyar Boko Haram fiye da 30 sun mika wuya ga hukumomi a yankin Diffa dake kudu maso gabashin kasar.