Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Tarayyar Turai Ta Yi Tayin Bada Kudade Ga Jumhuriyar Niger Dangane Da Matsalar Kwararar Bakin Haure

    Tarayyar Turai Ta Yi Tayin Bada Kudade Ga Jumhuriyar Niger Dangane Da Matsalar Kwararar Bakin Haure

    Dec 17, 2016 13:46

    Tarayyar Turai ba yi tayin bada wasu kokade ga gwamnatin Jumhuriyar Niger don ta shiga cikin shirin kasashen na yaki da kwarara bakin haure zuwa kasashensu.

  • Hare Haren Boko Haram Sun Hana Isar Da Kayakin Agaji Zuwa Gabacin Niger

    Hare Haren Boko Haram Sun Hana Isar Da Kayakin Agaji Zuwa Gabacin Niger

    Dec 01, 2016 11:47

    Kungiyoyin bada agaji a jumhuriyar Niger sun bayyana cewa hare haren mayakan kungiyar Boko Haram a kudu maso gabacin kasar sun hana isar da kayakin agaji ga yan gudun hijira kimani dubu 200 wadanda suka fito daga tarayyar Nigeria da kuma Jumhuriyar Niger, wadanda kuma aka tsugunar da su a yankin Diffa.

  • Kimanin Mutane miliyan biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a Nijer

    Kimanin Mutane miliyan biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a Nijer

    Nov 27, 2016 15:43

    Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa kimanin Mutane milyan biyu ne ke bukatar taimakon abinci a jumhoriyar Nijer

  • Jami'an Tsaron Nijar 2 Sun Rasa Rayukansu A Wani  Harin Ta'addanci

    Jami'an Tsaron Nijar 2 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci

    Nov 26, 2016 03:22

    Sojojin Jamhuriyar Nijar biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon wani harin ta'addanci da wasu 'yan bindiga suka kai kansu a kusa da iyakokin kasar da Mali.

  • An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru

    An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru

    Nov 12, 2016 13:20

    Majiyoyi tsaron kasar Kamaru sun ba da labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram da kuma raunana wasu da dama a arewacin kasar ta Kamaru.

  • Gwamnatin Niger Ta Jaddada Bykatar Yaki Da Yan Ta'adda A Kasar

    Gwamnatin Niger Ta Jaddada Bykatar Yaki Da Yan Ta'adda A Kasar

    Nov 04, 2016 04:09

    Gwamnatin kasar Niger ta bayyana cewa yan ta'adda wadanda suke zaune a arewacin kasar Mali sune da alhakin tashe tashen hankula a arewacin kasar a cikin yan kwanakin da suka gabata.

  • Nijar : An Cafke Mutane 38 Bayan Rikicin Manoma da Makiyaya

    Nijar : An Cafke Mutane 38 Bayan Rikicin Manoma da Makiyaya

    Nov 03, 2016 02:50

    Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa 'yan sanda sun cafke mutane 38 wadanda galibi matasa ne manoma, bayan rikicin da ya faru tsakanin manoma da makiyaya.

  • Mutane 8 Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Fada Da Ya Barke Tsakanin Fulani Makiya Da Manoma Kudancin Niger

    Mutane 8 Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Fada Da Ya Barke Tsakanin Fulani Makiya Da Manoma Kudancin Niger

    Nov 02, 2016 07:10

    Majiyar labarai a kudancin kasar Niger ta bayyana cewa mutane 8 ne suka rasa rayukansu sannan wasu 20 suka ji rauni a wani fadan da ya barke tsakanin fulani makiya da kuma manoma a jiya Talata.

  • Ministan Harkokin Wajen Nijar Ya Ziyarci Iran

    Ministan Harkokin Wajen Nijar Ya Ziyarci Iran

    Nov 01, 2016 01:30

    A jiya Litinin ce ministan harkokin wajen jamhuriya Nijar Ibrahim Yakuba ya gana da takwaransa na Iran, Muhammad Javad Zarif a birnin Tehran.

  • Nijar: Taron Kasashe Masu Makwabtaka Da Libya Ya ki amincewa da Shigar Sojojin Waje

    Nijar: Taron Kasashe Masu Makwabtaka Da Libya Ya ki amincewa da Shigar Sojojin Waje

    Oct 20, 2016 08:28

    kin Amincewa Da Shigar Sojojin Waje Cikin Kasarta

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS