Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Gidan Kurkuku A Jamhuriyar Niger

    Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Gidan Kurkuku A Jamhuriyar Niger

    Oct 17, 2016 13:27

    Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan gidan kurkuku da ke arewa maso yammacin birnin Yameiy fadar mulkin Jamhuiriyar Niger a safiyar yau Litinin da nufin 'yantar da mutanensu da ake tsare da su a wannan kurkukun.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Abalak  Dake Cikin Jihar Tahoua A Kasar Nijer

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Abalak Dake Cikin Jihar Tahoua A Kasar Nijer

    Oct 15, 2016 07:18

    Wani babban jami'in tsaron Nijer ya sanar da wasu 'yan bindiga sun kai hari a garin abalak dake cikin jihar Tahoua a daren jiya juma'a.

  • Taron kai harin gare dangi a kan Kungiyar Boko haram

    Taron kai harin gare dangi a kan Kungiyar Boko haram

    Oct 14, 2016 07:33

    Manyan komondojin yankin tabkin Chadi sun fara gudanar da taro domin duba hanyoyin da ya kamata su bi wajen kai harin kare dangi kan kungiyar boko haram a Jumhoriyar Nijer

  • Angela Merkel Da Shugaba Isufu Sun Tattauna Matsalar Tsaro Da Ci Gaban Nijar

    Angela Merkel Da Shugaba Isufu Sun Tattauna Matsalar Tsaro Da Ci Gaban Nijar

    Oct 11, 2016 01:56

    A ziyarar da ta kai kasar Nijar, shugabar gwamnatin Jamus, Angela Markel ta tattaunawa da shugaba Muhammadu Isufu na Nijar din inda ta yi alkawarin taimaka wa kasar a fagagen tsaro, ilimi da aikin gona da bugu da kari kan matsalar bakin haure.

  • Shugabar Gwamnatin Jamus Za Ta Ziyarci Nijar

    Shugabar Gwamnatin Jamus Za Ta Ziyarci Nijar

    Oct 10, 2016 01:35

    A wannan Litinin ce shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel, ke fara wata ziyara aiki a Jamhuriya Nijar a ci gaba da ran gadin da take a wasu kasashen nahiyar Afrika.

  • Jamus za ta kafa sansanin Soja a Nijer

    Jamus za ta kafa sansanin Soja a Nijer

    Oct 07, 2016 01:35

    Kasar Jamus ta bayyana shirin ta na kafa Sansanin Soja a Jumhoriyar Nijer

  • An kai hari sansani 'yan gudun hijra a kusa da iyakar Nijer da Mali

    An kai hari sansani 'yan gudun hijra a kusa da iyakar Nijer da Mali

    Oct 07, 2016 01:02

    Harin da aka kai sansanin 'yan gudun hijrar Mali dake kusa da kan iyakar kasar Nijer da Mali ya yi sanadiyar mutuwar Sojojin Nijer da Dama

  • Jamus Za Ta Kafa Sansanin Soji A Nijar

    Jamus Za Ta Kafa Sansanin Soji A Nijar

    Oct 06, 2016 02:25

    Kasar Jamus za ta gina wani sansanin soji a Jamhuriyar Nijar domin fada da ayyukan ta’addanci a makofciyar kasar Mali.

  • Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram Sama Da 100

    Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram Sama Da 100

    Oct 02, 2016 07:50

    Ma'aikatar tsaron kasar Nijar ta bayyana cewar sojojin kasar da na kasar Chadi sun sami nasarar hallaka sama da 'yan kungiyar Boko Haram 100 a wasu hare-haren da suka kai musu a watannin baya-bayan nan.

  • Gwamnatin Amurka Zara Kashe Dala Miloyon Dari Don Gina Sansanin Sojojinta A Arewacin Niger

    Gwamnatin Amurka Zara Kashe Dala Miloyon Dari Don Gina Sansanin Sojojinta A Arewacin Niger

    Oct 02, 2016 01:58

    -Gwamnatin kasar Amurka zata kashe dalar Amurka million 100 don gina sansanin sojojinta a arewacin kasar Niger.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS