Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram 123

    Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram 123

    Oct 01, 2016 07:07

    Rundunar sojin Nijar ta ce dakarunta da hadin gwiwar na Chadi sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram 123, a ci gaba da samamen da suke kaiwa a yankin Diffa dake kudu maso gabashin kasar.

  • Nijar :  Bakuwar Cuta Ta Kashe Mutane 25

    Nijar : Bakuwar Cuta Ta Kashe Mutane 25

    Sep 29, 2016 08:35

    Ma'aikatar lafiya a Jamhuriya Nijar ta sanar da cewa mutane 25 kawo yanzu suka rasa rayukansu sanadin kamuwa da bakuwar cutar nan ta zazzabi wace asalinta ta dabbobi ce amma takan iya kama mutane.

  • An tsawaita dokar ta bace a jihar Diffa dake kudu maso gabashin Nijer

    An tsawaita dokar ta bace a jihar Diffa dake kudu maso gabashin Nijer

    Sep 29, 2016 02:15

    Gwamnatin Nijer ta sake tsawaita dokar ta bace a jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar.

  • Malaman Jami'an Nijar Sun Fara Wani Yajin Aiki Don Neman Hakkokinsu

    Malaman Jami'an Nijar Sun Fara Wani Yajin Aiki Don Neman Hakkokinsu

    Sep 19, 2016 06:55

    Malaman jami'oi a Jamhuriyar Nijar sun fara wani yajin aiki na mako guda don nuna rashin jin dadinsu da kin biyansu albashin da suke bin gwamnatin kasar.

  • Nijar : An Sako Makusantan Hama Amadou

    Nijar : An Sako Makusantan Hama Amadou

    Sep 18, 2016 23:25

    Babbar Jam'iyyar adawa ta MODEN Lumana a Jamhuriya Nijar ta tabbatar da sakin wadansu makusantan shugaban jam'iyyar su bakwai ciki har da Sumana Sanda wani tsohon ministan lafiya, bayan shafe wata 10 suna daure a gidan kaso.

  • Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram 38 A Difa

    Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram 38 A Difa

    Sep 17, 2016 13:35

    Hukumomin a Jamhuriya Nijar sun sanar da cewa dakarun kasar hadin gwiwa dana Chadi sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram 38 a yankin Difa dake kudu maso gabashin kasar.

  • An Kashe Mayakan Boko Haran A Kudu Maso gabashin Niger

    An Kashe Mayakan Boko Haran A Kudu Maso gabashin Niger

    Sep 16, 2016 00:47

    An kashe mayakan kungiyar Boko Haram da dama a yankin Difa kudu maso gabcin Jumhuriyar Niger.

  • Tattaunawar Nijer da Libiya kan harakokin tsaro

    Tattaunawar Nijer da Libiya kan harakokin tsaro

    Sep 09, 2016 05:58

    Magabatan Kasashen Nijer da Libiya sun tattauwa a kan harakokin tsaro

  • Nijar : Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 38

    Nijar : Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 38

    Sep 09, 2016 00:31

    A jamhuriya Nijar wasu sabbin alkaluma da ofishin kula da harkokin jin kai na MDD ya fitar sun nuna cewa, ya zuwa yanzu akalla mutane 38 ne suka rasa rayukansu kana wasu sama da 92,000 suka rasa gidajensu sakamakon bala'in ambaliyar ruwa da ta shafi wasu sassan kasar a 'yan watannin da suka wuce.

  • Wani Gungun Mayaka Ya yi Barazanar Kaiwa Nijar Hari

    Wani Gungun Mayaka Ya yi Barazanar Kaiwa Nijar Hari

    Sep 07, 2016 12:04

    Wani gungun mayaka dake kiran kansa mai fafatukar kwatowa kabilar tsirarun tubawa hakkinsu, ya yi barazanar kaiwa Nijar hari.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS