Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Gwamnatin Nijer ta girka wata Rundunar 'yan sanda ta musaman a Jihar Diffa

    Gwamnatin Nijer ta girka wata Rundunar 'yan sanda ta musaman a Jihar Diffa

    Sep 06, 2016 06:50

    Gwamnatin Nijer tare da hadin gwiwar Kasar Amurka ta girka rundunar 'yan sanda ta musaman da nufin tunkarar hare-haren ta'addanci a Jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar

  • Wasu Kungiyoyin Fara Hula A Niger Sun Bukaci A Dakatar Da Bawa Wani Kamfanin Saudia Filayen Nona Na Kasar

    Wasu Kungiyoyin Fara Hula A Niger Sun Bukaci A Dakatar Da Bawa Wani Kamfanin Saudia Filayen Nona Na Kasar

    Sep 05, 2016 07:36

    Wasu kungiyoyin farar hula a kasar Niger sun bukaci gwamnatin kasar ta dakatar da batun ware wasu filayen noma ga wani kamfanin kasar saudia.

  • Akalla Mutane 5 ne suka rasa rayukansu sanadiyar harin Boko Haram a Nijer

    Akalla Mutane 5 ne suka rasa rayukansu sanadiyar harin Boko Haram a Nijer

    Sep 04, 2016 01:20

    Wasu 'yan bindiga da ake kautata zaton 'yan boko haram ne sun kai hari a wani kauye a Jihar Diffa dake kudu maso gabashin Nijer inda suka kashe Mutane 5.

  • Nijar : Lauyoyin Wadanda Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Sun Kalubalanci Hukumomi

    Nijar : Lauyoyin Wadanda Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Sun Kalubalanci Hukumomi

    Sep 01, 2016 03:12

    A jamhuriyar Nijar lauyoyin mutanen nan da hukumomin kasar ke tsare da su bisa zarginsu da hannu a yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a cikin watan disamban bara, sun ce babu wata hujja da ke ba hukumomin kasar damar ci gaba da tsare mutanen a gidan kaso.

  • Gwamnatin Niger Ta Dama Da Yadda Harkokin Tsaro Ke Tabarbarewa A Kasashe Makobtanta

    Gwamnatin Niger Ta Dama Da Yadda Harkokin Tsaro Ke Tabarbarewa A Kasashe Makobtanta

    Aug 28, 2016 02:07

    Ministan harkokin cikin gida na Jumhuriyar Niger Bazum Muhammad ya bayyana haka ne a jiya Asabar bayan ganawarsa da tokaransa na kasar Algeria, Nuroddeen badawi.

  • Nijar / Rio 2016 : An Baiwa Alfaga Lambar Yabo Ta Kasa Da Kyauta mai Tsoka

    Nijar / Rio 2016 : An Baiwa Alfaga Lambar Yabo Ta Kasa Da Kyauta mai Tsoka

    Aug 26, 2016 09:27

    Gwamnatin Nijar ta baiwa dan wasan kokawar Taekwondo nan Abdulrazak Isufu Alfaga daya ciyo wa kasar lambar yabo ta Azurfa a gasar wassanin Olympics na Rio lambar yabo ta kasa da kuma kyauta mai tsoka saboda rawa daya taka a wasanin.

  • Nijar / Olympics Rio : Isufu Ya Jinjinawa Abdulrazak Alfaga

    Nijar / Olympics Rio : Isufu Ya Jinjinawa Abdulrazak Alfaga

    Aug 22, 2016 12:27

    Shugaban kasar Nijar Alhaji Mahamadu Isufu tun daga kauyensa na Dan Daji dake jihar Tawa inda yake hutu, ya jinjinawa Abdulrazak Isufu Alfaga dan wasan kokawar Taekwondo kan ciyo wa kasar lambar yabo ta Azurfa a gasar wassanin Olympics.

  • NIjar : Kotu Taki Bada Belin Masu Zargin Juyin Mulki

    NIjar : Kotu Taki Bada Belin Masu Zargin Juyin Mulki

    Aug 20, 2016 06:27

    A Nijar, bangaren bincike na kotun soji a Yamai babban birnin kasar ya yi wasti da bukatar bada belin mutanen da ake zargi da hannu a kokarin yin juyin mulki wa gwamantin kasar a watan Disamba bara.

  • MNSD Nasara za ta shiga cikin Gwamnati a Nijer

    MNSD Nasara za ta shiga cikin Gwamnati a Nijer

    Aug 15, 2016 02:00

    Jam'iyar Adawa ta MNSD Nasara a Nijer ta karba kira Shugaba Issoufou na shiga cikin Gwamnati

  • Mutane 14 Suka Mutu Sakamakon Ambaliya Ruwa A Nijar

    Mutane 14 Suka Mutu Sakamakon Ambaliya Ruwa A Nijar

    Aug 12, 2016 10:18

    Gwamnatin Nijar ta fitar da wata sanarwa da ke cewa mutane 14 ne suka rasa rayukansu kana wasu 46,296 suka rasa muhallansu sakamakon ambaliya ruwa da aka samu a sassa daban daban na kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS