Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Jami'an Tsaron Nijar Sun Kama Wasu Kusoshin Boko Haram A Kasar

    Jami'an Tsaron Nijar Sun Kama Wasu Kusoshin Boko Haram A Kasar

    Aug 04, 2016 06:37

    Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasarar kame wasu kusoshin kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi kasar cikin watannin da suka gabata.

  • Boko Haram sun sake kai wani hari a Jihar Difa na Kasar Nijer

    Boko Haram sun sake kai wani hari a Jihar Difa na Kasar Nijer

    Aug 03, 2016 00:56

    Kungiyar Boko Haram ta sake kai wani mumunan hari a yankin Bosso na Jihar Diffa dake kudu maso gabashin Jumhoriyar Nijer

  • Gwamnatin Nijer ta tsawaita dokar ta bace a Jihar Difa

    Gwamnatin Nijer ta tsawaita dokar ta bace a Jihar Difa

    Jul 30, 2016 14:37

    A jumhoriyar Nijer, Gwamnati ta tsawaita dokar ta bace na watani uku a Jihar Difa dake kudu maso gabashin kasar

  • Gwamnatin Niger Ta Bada Sanarwar Tsawaita Halin Ko Ta Kwana A Jihar Diffa

    Gwamnatin Niger Ta Bada Sanarwar Tsawaita Halin Ko Ta Kwana A Jihar Diffa

    Jul 30, 2016 00:59

    Gwamnatin Niger ta tsawaita halin ko ta kwana a jihar Difa na wasu watanni ukku

  • Nijar : Matsalar Kudi, Na Barazana Ga Aikin Samar Da Abinci

    Nijar : Matsalar Kudi, Na Barazana Ga Aikin Samar Da Abinci

    Jul 29, 2016 01:01

    Hukumar samar da tallafin abinci ta MDD wato PAM, ta yi gargadin cewa karancin kudi na iya dakatar da aikin ta na yaki da matsalar karamcin abinci mai gina jiki ga yara kanana a Jamhuriya Nijar.

  • Kasashen Niger Da Aljeriya Sun Jaddada Muhimmancin Karfafa Alaka A Tsakaninsu

    Kasashen Niger Da Aljeriya Sun Jaddada Muhimmancin Karfafa Alaka A Tsakaninsu

    Jul 27, 2016 01:14

    Gwamnatocin kasashen Niger da Aljeriya sun jaddada muhimmancin karfafa alaka da taimakekkeniya a tsakaninsu da nufin bunkasa ci gaban kasashen biyu.

  • Nijar : Hukuncin Dauri Na Watanni 10 kan 'Yan Adawa 7

    Nijar : Hukuncin Dauri Na Watanni 10 kan 'Yan Adawa 7

    Jul 13, 2016 06:35

    Wata kotu a Yamai babban birnin Jamhuriya Nijar ta yanke hukuncin dauri na watanni 10 kan wasu 'yan adawa bakwai bisa samunsu da laifin tada zamne tsaye a lokacin tarben jagoransu Hama Amadu a ranar 14 ga watan Nowamba bara.

  • Nijar Ta Bukaci A Kafa Rundunar Yaki Da Ta’addanci

    Nijar Ta Bukaci A Kafa Rundunar Yaki Da Ta’addanci

    Jul 12, 2016 06:48

    Shugaba Muhamadou Isufu na Jamhuriya Nijar ya nemi da a kafa wata rundunar soji don yaki da ta’addanci a kasashen Afirka ta Yamma da ke fuskantar barazanar kungiyar Boko Haram da mayakan Jihadi a Mali.

  • Nijar : An Daure Dan fara Hula Saboda Tofa Albarkacin Baki

    Nijar : An Daure Dan fara Hula Saboda Tofa Albarkacin Baki

    Jun 24, 2016 01:16

    Wata kotu a jamhuriya Nijar ta yanke hukuncin daurin talala na watanni shida ga mai fafutukar kare demukarradiya da hakin bil'adama nan Abdul Usmane Moumouni daya tofa albarkacin bakinsa a shafinsa na facebook game da yadda gwamnatin kasar ke yaki da kungiyar Boko Haram.

  • Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram

    Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram

    Jun 22, 2016 11:44

    Rundunar sojin kasar Nijar ta sanar da cewa rundunar hadakar kasashen yammacin Afirka ta fara aiwatar da shirinsu na kawo karshen sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suke kan iyakar Nijar din da Nijeriya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS