-
Rundunar Hadin Guiwa Ta Yakar Boko Haram Ta Soma Wani Farmaki A Kan Iyakokin Nigeria Da Niger
Jun 22, 2016 06:46Majiyar rundunar kasa da kasa da yakar kungiyar Boko Haram ta bada sanarwan fara wani farmaki a kan iyakokin kasashen Nigeri da Niger.
-
Gwamnatin Nijar Ta Musanta Batun Tura Sojojin Chad Yankin Diffa
Jun 19, 2016 06:32Ministan cikin gidan kasar Nijar Bazoum Mohamed ya bayyana cewar babu wani sojan kasar Chadi da aka tura yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar da nufin fada da 'yan kungiyar Boko Haram bayan wasu munanan hare-haren da suka kai yanki makonni biyun da suka gabata.
-
Ziyarar shugaban Nijar a Jamus
Jun 18, 2016 13:30Jamhuriyar Nijar tayi akawarin bayar da hadin kai wajen magance matsalar kwararar bakin haure daga Afirka zuwa nahiyar Turai.
-
Nijar : Al'umma Bosso Na Cikin Matuka Damuwa, Inji Bazoum
Jun 16, 2016 13:52'Yan gudun hijira a garin Bosso dake kudu maso gabashin Jamhuriya Nijar na cikin matukar damuwa tun bayan kazamin harin da 'yan ta'adan boko haram suka kai a yankin a cewar ministan cikin gida na kasar Bazoum Mohammed.
-
Nijar : 'Yan Ci Rani 34 Sun Mutu A Hamada
Jun 15, 2016 23:02A Jamhuriya Nijar 'yan ci rani 34 ne, suka rasu a kokarin ketara hamada don shiga kasar Aljeriya.
-
Bukatar taimakon gaggawa ga 'yan gudun hijrar Nijer
Jun 12, 2016 01:09Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci taimakon gaggawa ga 'yan gudun hijra a kudu maso gabashin jumhoriyar Nijer.
-
Nijar : Sojoji Sun Kwace Daukacin ikon Bosso da Kuma Kewayensa
Jun 10, 2016 06:42Rahotanni daga Nijar na cewa garin Bosso da kuma kewayensa, ya koma karkashin ikon rundinar sojin kasar, bayan shafe kwanaki na tabbatar da tsaro a yankin tare hadin gwiwar rindinar sojin saman Chadi, karkashin jagorancin kwamanda janar Ahmed Mohamed, mukadashin babban hafsan sojin kasar.
-
Damuwar Kungiyar Agaji maras iyaka dangane da halin 'yan gudun hijrar Nijer ke ciki
Jun 09, 2016 22:29Kungiyar Agaji masar iyaka da aka fi sani Medecin sans fronciers ta bayyana damuwarta kan rashin taimakawa 'yan gudun hijra a jumhoriyar Nijer
-
Tura Sojojin Tchadi zuwa Kasar Nijer
Jun 08, 2016 13:53Kasar Tchadi ta tura Duban Sojoji zuwa Niger
-
Tura Sojojin Tchadi zuwa Kasar Nijer
Jun 08, 2016 11:12Kasar Tchadi ta tura Duban Sojoji zuwa Niger