-
MDD: Mutane 50,000 Sun Gudu Daga Garin Bosso Na Nijar Saboda Tsoron Boko Haram
Jun 08, 2016 01:15Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNCHR) ta bayyana tsananin damuwarta dangane da makomar kimanin mutane 50,000 da suka gudu daga garin Bosso na jamhuriyar Nijar sakamakon munanan hare-haren kungiyar Boko Haram.
-
Nijar : An Fara Zamen Makoki Na Kwanaki Uku
Jun 07, 2016 06:50Gwamnatin Nijar ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku domin nuna alhini ga sojoji da kuma al`ummar kasar da suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan Boko-haram suka kai garin Bosso, na Jihar Diffa da ke kudu maso gabashin kasar.
-
'Yan Boko Haram Sun Sake Kwace Garin Bosso Na Jamhuriyar Nijar
Jun 06, 2016 13:47Rahotanni daga kasar Nijar suna nuni da cewa 'yan kungiyar nan ta Boko Haram sun sake kwace garin Bosso da ke kan iyakan kasar da Nijeriya a yau din nan Litinin bayan da sojojin kasar suka kwace shi daga hannunsu a shekaran jiya.
-
Al'ummar Nijar Sun Yi Allawadai Da Hare-Haren Boko Haram
Jun 05, 2016 06:45Jama'a da dama ne suka fito kan titunan birnin Yamai fadar mulkin Jamhuriyar Nijar domin yin Allawadai da hare-haren ta'addancin da Boko Haram a kasar.
-
Sojin Nijer 30 ne suka rasu yayin wani harin da kungiyar boko haram ta kai a jihar Diffa
Jun 04, 2016 14:33Akala Sojin Nijer 30 ne suka rasu a yayin harin da mayakan boko Haram suka kai a barikin soja na karamar gundumar Bosso na Jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar
-
Nijar : Boko Haram Ta Sake Kai Wani Mummunan Hari A Diffa
Jun 04, 2016 01:16Rahotanni dake cin karo da juna daga jamhuriya Nijar ne cewa 'yan boko haram sun sake kai wani mumunan hari a garin Bosso dake kusa da yankin tafkin Chadi a iyaka da Najeriya.
-
Nijar : Kwararun Likitoci Sun Tsunduma Yajin Aiki Na Kwanaki Biyar
May 31, 2016 13:44A jamhuriya Nijar yau kwanan biyu kenan da Kwararun likitoci a kasar suka tsunduma cikin wani yajin aiki na kwanaki biyar domin cilastawa gwamnatin kasar biya masu wasu jerin bukatunsu.
-
Nijar Ta Kaddamar Da Wani Shiri Na Amfani Da Jirage Mara Matuki Wajen Fada Da Boko Haram
May 31, 2016 00:54Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun bayyana cewar mahukunta a kasar sun kaddamar da wani shiri na amfani da jirage marasa matuka a kokarin da gwamnatin kasar take yi na fada da 'yan kungiyar nan ta Boko Haram da suka addabin kasar da sauran makwambtanta.
-
Sojojin Nijar Sun Hallaka Wasu 'Yan Boko Haram A Kasar
May 29, 2016 11:28Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na 'yan kungiyar Boko Haram a wani ba ta kashi da ya gudana tsakanin bangarorin biyu.
-
Nijar : Sojoji Sun Dakile Harin Boko Haram A Bosso
May 29, 2016 01:08Ma'aikatar tsaro a jamhuriya Nijar ta sanar da dakile wani harin 'yan ta'ada boko haram a garin Bosso dake jihar Diffa a yankin kudu maso gabashin kasar mai iyaka da Najeriya.