Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • UEMOA Ta Tallafawa Nijar Kan Shirin Noma

    UEMOA Ta Tallafawa Nijar Kan Shirin Noma

    May 27, 2016 13:54

    Kasar Nijar ta samu gajiyar wani tallafin kungiyar tattalin arziki da kudi ta yammacin Afrika (UEMOA) na fiye da CFA biliyan uku da ya shafi fadin eka 1000 domin bunkasa noma, kiwo da kamun kifi.

  • Nijer : Za'a Rage Kudin Kayan Abinci A Watan Azumi

    Nijer : Za'a Rage Kudin Kayan Abinci A Watan Azumi

    May 27, 2016 10:41

    An cimma matsaya tsakanin ministan kasuwanci da wakillan 'yan kasuwar kasar Nijar akan sa sauto farashin kayan masarufi a lokacin azimin ramadan domin baiwa talakawa gudanar da azimin acikin sauki

  • Nijar : Boko Haram Ta Kashe Mutane 20 A Bosso

    Nijar : Boko Haram Ta Kashe Mutane 20 A Bosso

    May 20, 2016 08:20

    Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa 'yan kungiyar Boko Haram sun kashe akalla mutum 20 a wani hari da suka kai a garin Yebi na yankin Bosso ranar Alhamis da daddare.

  • Shugaban Niger Ya Bayyana Damuwarsa Kan Matsalar Tsaro A Yammacin Afrika

    Shugaban Niger Ya Bayyana Damuwarsa Kan Matsalar Tsaro A Yammacin Afrika

    May 19, 2016 23:12

    Shugaban kasar Niger ya bayyana cewa; Kasarsa da sauran kasashen yankin yammacin Afrika suna fuskantar barazanar kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da a halin yanzu haka kungiyar ta addabi kasashen da suke yankin tafkin Chadi.

  • Nijar : An Kara Yawan Majalisar Ministoci

    Nijar : An Kara Yawan Majalisar Ministoci

    May 19, 2016 06:40

    A Jamhuriyar Nijar yanzu haka yawan majalisar ministocin kasar ya karu zuwa 41, tun bayan da shugaban kasar ya sanar da sabuwar majalisar ministocinsa mai kunshe da wakilai 38, bayan sake zabensa.

  • Gwamnatin Niger Na Bukatar Euro Milliyan 1 Domin Hana Kwararar Bakin Haure Zuwa Turai

    Gwamnatin Niger Na Bukatar Euro Milliyan 1 Domin Hana Kwararar Bakin Haure Zuwa Turai

    May 04, 2016 07:47

    Gwamnatin Jumhuriyar Niger ta bayyana cewa tana bukatar kimani Euro billion guda

  • Ministocin Harkokin Wajen Faransa Da Jamus Na Ziyara A Nijer

    Ministocin Harkokin Wajen Faransa Da Jamus Na Ziyara A Nijer

    May 03, 2016 13:24

    Ministocin harkokin wajen Faransa da Jamus na gudanar da wata ziyara aiki a jamhuriya domin tattaunawa da mahukuntan kasar kan batutuwan da suka shafi matsalar kwararen bakin haure da kuma tsaro a yankin Sahel.

  • Nijar : Ma'aikatan Kanfanin Hakar Urenium Na Yajin Aiki

    Nijar : Ma'aikatan Kanfanin Hakar Urenium Na Yajin Aiki

    May 03, 2016 12:55

    A Jamhuriya NIjar ma'aikatan kanfanin hakar urenium na COMINAK dake yiwa hamshakan kanfanin na Farsansa Areva aiki a arewacin kasar na gudanar da wani yajin aikin na kwanakin uku.

  • Niger Ta Kara Wa'adin Dokar Ta Baci A Jihar Diffa Da Ke Kudu Maso Gabashin Kasar

    Niger Ta Kara Wa'adin Dokar Ta Baci A Jihar Diffa Da Ke Kudu Maso Gabashin Kasar

    Apr 29, 2016 14:20

    Gwamnatin Jamhuriyar Niger ta sanar da kara wa'adin dokar ta baci a jihar Diffa da ke shiyar kudu maso gabashin kasar domin samun nasarar kawo karshen duk wani rikicin kungiyar Boko Haram a wannan yankin da ke makobtaka da kasar Nigeriya.

  • An Kama Bakin Haure Kimini 100 A Kan Iyakar Niger Da Algeria

    An Kama Bakin Haure Kimini 100 A Kan Iyakar Niger Da Algeria

    Apr 25, 2016 23:16

    Majiyar jami'an tsaro na kan iyaka a jumhuriyar Niger ta bayyana cewa sun kama mutane bakin haure feda 100

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS