Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Nijar : Mahamadu Isoufou  Ya Bayyana Kaddarorinsa

    Nijar : Mahamadu Isoufou Ya Bayyana Kaddarorinsa

    Apr 15, 2016 06:48

    Shugaba Alh. Mahamadu Yussuf na Nijar dake shugabancin kasar a wa'adin mulki na biyu ya bayanawa kotun tsarin mulkin kasar kaddarorin daya mallaka kamar yadda dokar kasar ta tanada.

  • An kafa sabuwar Gwamnati a Nijer

    An kafa sabuwar Gwamnati a Nijer

    Apr 12, 2016 01:13

    Shugaban Kasar Nijer Ya gabatar da sabuwar Gwamnatinsa wacce ta kumshi ministoci 38

  • Takaitacen Tarihin Shugaba Mahamadu Isufu Na Nijar

    Takaitacen Tarihin Shugaba Mahamadu Isufu Na Nijar

    Apr 03, 2016 11:21

    A Ranar 2 ga watan Afrilun nan ne aka rantsar da Alh. Mahamadou Issoufou a wani wa’adin shugabancin kasar Nijar na biyu bayan ya lashe zaben kasar zagaye na biyu da ‘yan adawa suka kauracema a ranar 20 ga watan Maris.

  • Shugaban Kasar Niger Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Zababben Shugaban kasar

    Shugaban Kasar Niger Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Zababben Shugaban kasar

    Apr 02, 2016 12:46

    Shugaban kasar Niger Muhammad Isifu ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin zababben shugaban kasa a Jamhuriyar Niger a yau Asabar.

  • Shirin Rantsar da shugaban Nijer Mahamadou Issoufou

    Shirin Rantsar da shugaban Nijer Mahamadou Issoufou

    Apr 01, 2016 13:53

    Birnin Yamai ya fara karbar baki da za su halarci bikin rantsar da shugaban kasa a gobe Assabar

  • An karfafa matakan tsaro a arewa maso gabashin Najeria

    An karfafa matakan tsaro a arewa maso gabashin Najeria

    Apr 01, 2016 13:36

    Dakarun tsaron Najeria sun karfafa matakan tsaro a shiyar arewa maso gabashin kasar

  • Najeriya / Nijar : Buhari Ya Taya Isufu Murna

    Najeriya / Nijar : Buhari Ya Taya Isufu Murna

    Apr 01, 2016 01:16

    Shugaban tarraya Najeriya Muhamadu Buhari ya taya takwaran sa na Nijar Mahamadu Isufu murna dangane da sake zaben sa a wa'adi na biyu na shugaban kasa.

  • Boko Haram Sun Kashe Sojojin Nijar Guda Shida A Yankin Difa

    Boko Haram Sun Kashe Sojojin Nijar Guda Shida A Yankin Difa

    Mar 31, 2016 12:17

    Ma'aikatar cikin gidan Jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa wasu sojojin kasar guda shida sun mutu kana wasu uku kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kwanton bauna da wasu mahara da ake zaton 'yan Boko Haram ne suka kai musu a kusa da garin Difa da ke kudu maso gabashin kasar.

  • Nijar : Kotun Tsarin Mulki Ta Amunce Da Sake Zaben Mahamadu Issoufou

    Nijar : Kotun Tsarin Mulki Ta Amunce Da Sake Zaben Mahamadu Issoufou

    Mar 30, 2016 13:28

    kotun tsarin mulki a jamhuriya ta amunce da zaben shugaban kasa zagaye na biyu da shugaban kasar Mahamadu Isufu ya lashe da kashi 92.51% .

  • Kotu ta yi wa Hama Amadou sakin talala a Nijar

    Kotu ta yi wa Hama Amadou sakin talala a Nijar

    Mar 30, 2016 00:09

    Da safiyar jiya Talatar ce kotun daukaka kara a birnin Yamai ta amince da yi wa Hama Amadou sakin talala.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS