-
'Yan Adawan Nijar Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Tattaunawa Da Shugaban Kasar
Mar 29, 2016 00:13'Yan adawa a Jamhuriyar Nijar sun sanar da aniyarsu ta zama teburin tattaunawa da shugaban kasar Mahamadou Issoufou bayan da suka kaurace da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar a kwanakin baya.
-
Fatan Wasu 'Yan Nijar Ga Sabuwar Majalisa
Mar 25, 2016 13:36Wasu daga cikin mutanen Nijar na yi kira ga sabuwar majalisar da aka zaba akasar da ta yi aikin da ya kawo ta.
-
Nijar : Mutane Biyar Sun Mutu Sanadin Fashewar Wasu Abubuwa Masu karfin gaske A Agades
Mar 24, 2016 14:53hukumomi a jihar Agades dake arewacin jamhuriya Nijar sun tabbatar da mutuwar mutane biyar da kuma wasu 11 da suka raunana sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfin gaske a unguwar Pays Bas a cikin daren Laraba data gabata.
-
Kungiyar Boko Haram ta fitar da Wani sabon faifan bidiyo
Mar 24, 2016 12:42Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon bidiyo da ke tabbatar da cewa shugaban Kungiyar Abubakar Shekau na raye.
-
'Yan Adawar Nijar Sun kaurace wa zaman sabuwar majalisar dokokin kasar
Mar 24, 2016 12:24Daukacin 'yan majalisa da aka zaba karkashin jam'iyyun adawar a jumhoriyar Nijar sun kauracewa bikin girka sabuwar majalisar dokoki da ya gudana a birnin Yamai fadar milkin kasar
-
'Yan Adawar Nijar ta kaurace wa zaman sabuwar majalisar dokokin kasar
Mar 24, 2016 12:20Daukacin 'yan majalisa da aka zaba karkashin jam'iyyun adawar a jumhoriyar Nijar sun kauracewa bikin girka sabuwar majalisar dokoki da ya gudana a birnin Yamai fadar milkin kasar
-
Nijar : Mahamadu Isufu Ya Yi Kira Kan Kafa Gwamnatin Hadin Kai
Mar 24, 2016 01:24Shugaban jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou ya ce a shirye ya ke domin kafa gwamnatin hadin-kan kasa da za ta kunshi 'yan adawa domin tunkarar kalubalolin dake gaban wannan kasa.
-
Niger: Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu
Mar 23, 2016 14:57ama’a masu saurare Assalamu Alaikum, barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka a mako.
-
Nijar : Mahamadu Isufu Ya Lashe Zabe Da Kashi 92.49%
Mar 22, 2016 12:38Hukumar zabe mai zamen kan ta a jamhuriya Nijar (CENI) ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka kada kuria'a a Ranar lahadi data gabata inda shugaban kasar mai barin gado Mahamadu Isufu na Jamiyyar PNDS tarayya ya lashe zaben da kashi 92.49%
-
Ana Ci Gaba Kidayen Kuri'u A Nijar A Zaben Da Ake Ganin Shugaba Issoufou Ne Zai Lashe
Mar 21, 2016 06:00Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar suna nuni da cewa ana ci gaba da tattarawa da kuma kidayaen kuri'un da aka kada a zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar jiya Lahadi da ake ganin shugaban kasar mai ci Mahammadu Issoufou ne zai lashe sakamakon kauracewa zaben da 'yan adawa suka yi.