Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Nijar : Ana Zaben Shugaban Kasa A Zagaye Na Biyu

    Nijar : Ana Zaben Shugaban Kasa A Zagaye Na Biyu

    Mar 20, 2016 00:52

    A jamhuriya Nijar, bayan wata guda da gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko, yau ne al'ummar kasar da suka tantanci kada kuri'a ke zaben shugaban kasa a zagaye na biyu.

  • Faransa / Nijar : Hama Amadu Na Samun Sauki

    Faransa / Nijar : Hama Amadu Na Samun Sauki

    Mar 19, 2016 07:21

    Dan takarar shugaban kasa a zagaye na biyu a Nijar Mal. Hama Amadu na samun sauki a jinyar da yake a Faransa, amma za'a ci gaba da duba lafiyar sa har tsawon kwanakii goma nan gaba, kamar likitan sa Luc Karsenty ya sanar.

  • Nijar : An Kashe Wasu Jami'an Jandarma 3 da Soja Guda

    Nijar : An Kashe Wasu Jami'an Jandarma 3 da Soja Guda

    Mar 18, 2016 07:10

    Hukumomi a jamhuriya Nijar sun sanar da mutuwar wasu jami'an tsaro kasar na Jandarma uku a garin Dolbel dake kan iyaka da Burkina Faso, yammacin kasar a yayin wani harin kwantar bauna da ake dangantawa dana kungiyar Al'Qaida reshen kasashen Larabawa wato AQMI ta kai masu a jiya Alhamis.

  • An Bukaci Gwamnatin Nijer ta tattauna da 'yan adawa

    An Bukaci Gwamnatin Nijer ta tattauna da 'yan adawa

    Mar 13, 2016 05:07

    Hadadiyar kungiyar ma'aikatan Nijer sun bukaci Gwamnati da ta tattaunawa da 'yan Adawa

  • Hamma Amadou Zai Shiga Zagaye Na Biyu Na Zaben Niger

    Hamma Amadou Zai Shiga Zagaye Na Biyu Na Zaben Niger

    Mar 12, 2016 05:29

    Lauyan jagoran 'yan adawa a Nijar Hama Amadou, Mossi Boubacar ya sanar da cewa Hama Amadou zai shiga zaben shugaban kasar zagaye na biyu da za a gudanar a ranar 20 ga watan Maris din nan sabanin sanarwar da aka yi a baya na cewa ba zai tsaya din ba.

  • Kauracewa zaben da 'yan adawa suka yi A Nijer  ba zai gyara kasar ba.

    Kauracewa zaben da 'yan adawa suka yi A Nijer ba zai gyara kasar ba.

    Mar 10, 2016 06:21

    Kungiyoyin Farar hula A jumhoriyar Nijer sun bayyana damuwarsu kan halin da aka za ta shiga bayan matakin da gungun jam'iyun adawa suka dauka na kauracewa zaben shugaban kasa zagaye na biyu.

  • Nijar : Har Yanzu Babu Tabas Akan Makomar Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu

    Nijar : Har Yanzu Babu Tabas Akan Makomar Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu

    Mar 10, 2016 03:08

    A Jamhuriya Nijar tun dai bayan da kawancen adawa na kasar ya sanar da kauracewa zaben shugaban kasar zagaye na biyu, har yanzu babu tabas akan makomar zaben ko kuma wa zai fafata da shugaban kasar mai barin gado Mahamadu Issufu.

  • Nijar : An Soma Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu

    Nijar : An Soma Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu

    Mar 08, 2016 12:31

    A Jamhuriya Nijar yau Talata ne aka shiga yakin neman zaben shugabhan kasa a zagaye na biyu da za'ayi a ranar 20 ga watan nan tsakanin shugaba mai barin gado Mahamadu Issufu da abokin hammayyarsa Hama Amadu dake tsare a gidan kurkuku.

  • Jawabin Shugaba Isufu Bayan Zabe Zagaye Na Farko 2016

    Jawabin Shugaba Isufu Bayan Zabe Zagaye Na Farko 2016

    Mar 03, 2016 02:28

    Shugaba Muhamamdu Isufu na Jamhuriyar Nijar ya yi jawabi dangane da zaben da aka gudanar a zagaye na farko.

  • 'Yan Aadawa Za Su Mara Wa Hama Amadu Baya A Zagaye Na Biyu

    'Yan Aadawa Za Su Mara Wa Hama Amadu Baya A Zagaye Na Biyu

    Mar 03, 2016 07:29

    jami'iyyun adawar siyasa a jamhuriyar Nijar za su hadu mara wa Hama Amadu baya a zaben shugaban kasa zagaye na biyu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS